Home Labarai Farashin Abinci ya soma ɗagawa a Nijeriya 

Farashin Abinci ya soma ɗagawa a Nijeriya 

19
0

Farashin abinci ya soma ɗagawa a Nijeriya duk da hoɓɓasar da gwamnati ke yi a ɗaukar matakai daban daban na ganin abinci ya wadata a ƙasar.

Wannan lamarin ya fara haifar da damuwa ganin matakan da ake ɗauka na haifar da rauni, ganin a wata ɗaya an samu tashin farashi daga 3.75 zuwa 5.56 an samu ƙarin 1.82.

Hukumar NBS ta fitar da jihohin da farashi ya fi tashi Adamawa da Lagos da da Borno da Jigawa da Kebbi da kuma Bauchi.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here