managarciya
Saƙon da Bello Turji Ya Aiko Ya Hargitsa Mutane, An Fara...
Fargaba da zaman ɗar-ɗar sun sake dawowa a kauyen Tidibale, wani ƙaramin ƙauyen manoma da ke gabashin Karamar Hukumar Isa a Jihar Sakkwato. Mutanen...
Zargin daukar nauyin ta’addanci: Kotu ta mayar da shari’ar kwamishina a...
Zargin daukar nauyin ta'addanci: Kotu ta mayar da shari’ar kwamishina a jihar Bauchi ga babban Alƙali
Babbar Kotun tarayya da ke Abuja ta mayar da...
Mi ya sa janyen tallafin Man Fetur bai hana Gwamnatin Tinubu...
Mi ya sa janyen tallafin Man Fetur bai hana Gwamnatin Tinubu ciwo bashi ba?
Har yanzu wasu ƴan Najeriya na mamaki kan dalilan da suka...
GADA JUMU’AT MOSQUE: GOV. ALIYU COMMENDS QUALITY OF WORK, CALLS FOR...
GADA JUMU’AT MOSQUE: GOV. ALIYU COMMENDS QUALITY OF WORK, CALLS FOR TIMELY COMPLETIONSokoto State Governor, Ahmad Aliyu, has commended the contractor handling the construction...
APC:Bance Ina Goyon Bayan Gwamna Abba Kabir ba -Kwankwaso
An ja hankalin jama’a kan wani rahoto mai ruɗani da kafar Premium Times ta wallafa, inda ta yi iƙirarin cewa Sanata Rabiu Musa Kwankwaso...
CONDOLENCE: GOV. ALIYU CONSOLES GADA COMMUNITY OVER DEATH OF VILLAGE HEAD
Sokoto State Governor, Ahmed Aliyu, has condoled with the family of the late Village Head of Gada, Alhaji Ibrahim Isah, who passed away a...
Gwamnatin Kano ta ba da umarnin bincike kan mutuwar matar aure...
Hukumar kula da asibitocin jihar Kano ta bayar da umarnin gudanar da cikakken bincike kan mutuwar wata matar aure mai suna Aishatu Umar, wadda...
Dattawan Jihar Rivers sun yi gargaɗi kan yunkurin tsige Gwamna Fubara
Ƙungiyar Dattawa da shugabannin Jihar Rivers, ta nuna damuwa kan sanarwar neman tsige Gwamna Siminalayi Fubara da mataimakiyarsa, Farfesa Ngozi Ordu.
Shugaban riƙon ƙungiyar, Dr....
‘Yànbíndíga Sun Buɗe Wuta Ga Ayarin ‘Yan Ɗaurin Aure, Sun Sácé...
'Yán tà’àdda a jihar Katsina, sun kai harí inda suka kashe wasu mahalarta ɗaurin aure, tare da sace amarya da wasu mutane 17.
Kamar yadda...
Shugaba Tinubu Yana nan bai ɓata ba — APC Ga Peter...
Shugaba Tinubu Yana nan bai ɓata ba — APC Ga Peter Obi
Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a Jihar Lagos ta bayyana cewa Shugaban Ƙasa...