managarciya
Bilkisu Shema tana daga cikin waɗanda suka bar tarihi a zukatan...
Akwai wasu mutane da ba sai sun yi surutu da yawa ba kafin duniya ta lura da su, Bilkisu Shema tana daga cikin waɗanda...
‘Yan sandan Kebbi za su cigaba da Operation Velvet domin cafke...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kebbi ta ce za ta ci gaba da aiwatar da Operation Velvet domin cafke ababen hawa masu bakin gilashi da...
2027: Mutuwa ta haɗa manyan ‘yan takarar gwamnan Sakkwato a karon...
Jana'izar Alhaji Mansur Sarkin Fadan Jarman Sakkwato da aka gudanar a gidan jarma Alhaji Ummaru Kwabo dake Unguwar Polo a birnin jihar Sakkwato a...
Jaruma Zainab Barka abubuwan da ke sa mutane ke son rawar...
Ba kowa ke iya haɗa aiki, ilimi da harkar Fim a lokacin Ɗaya ba.
Wannan shi ne abin da ya sa Zainab Joy Barka ta...
DAN’IYA: NIGERIA’S YOUTH ARE NOT JUST LEADERS OF TOMORROW, BUT BUILDERS...
The Governorship Candidate of the African Democratic Congress (ADC) in Sokoto State, Hon. Manir Muhammad Dan’iya (Walin Sokoto), has congratulated Nigerian youths, particularly the...
‘Yan sanda sun kama hatsabiban ‘yan bindiga biyu, sun kuɓutar da...
Rundunar 'yan sandan Sakkwato a yinƙurin ta na kawar da ɓatagari sun yi amfani da wani bayanin sirri da suka samu kan wasu ɓatagarin...
Sokoto Govt Approves N1.759bn for Purchase of 1,000 Motorcycles to Enhance...
Sokoto State Government has approved the purchase of 1,000 Bajaj motorcycles at the cost of N1,759,250,000 for distribution to security agencies in the state...
Sarkin Musulmi ya bayar da umarnin soma duban watan Rabi’ul Awwal
Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar III, ya buƙaci al’ummar Musulmi a Najeriya da su fara neman jinjirin watan Rabi’ul Awwal, wanda...
Tsohuwar matar Adam Zango ta faɗi dalilin rabuwar Arensu
Tsohuwar matar Jarumi Adam A. Zango Jaruma Maimuna Musa Pretty ta ce, zancen gaskiya ba batun gwajin jini ne ya yi sanadin mutuwar aurenta...
2027: Gwamnoni na tsauwala kuɗin Allunan talla ga ‘yan siyasa
Gwamnatin Jihar Kogi ta kayyade Naira miliyan 150 a matsayin kuɗin signage da tallan kamfen ga kowane ɗan takarar shugaban ƙasa a zaɓen 2027.
’Yan...











