Home Siyasa 2027: Gwamnoni na tsauwala kuɗin Allunan talla ga ‘yan siyasa

2027: Gwamnoni na tsauwala kuɗin Allunan talla ga ‘yan siyasa

111
0

Gwamnatin Jihar Kogi ta kayyade Naira miliyan 150 a matsayin kuɗin signage da tallan kamfen ga kowane ɗan takarar shugaban ƙasa a zaɓen 2027.

’Yan takarar Sanata za su biya N50m, Majalisar Wakilai N30m, yayin da ’yan takarar Majalisar Dokokin Jiha za su biya N5m.

Dowladda ta ce za a cire duk wani kayan kamfen da aka sanya ba tare da biyan kuɗi da samun izini ba.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here