Home Siyasa ‘Yan bindiga sun sace shugaban APC a Kano

‘Yan bindiga sun sace shugaban APC a Kano

13
0

’Yan bindiga sun sace Shugaban jamʼiyyar APC na Karamar Hukumar Rogo, Babban na hannun daman Shugaban Majalisar Dokokin Kano, Alhaji Abdullahi Fanka Beli a Kano.

Karin bayani na tafe.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here