managarciya
‘Yan sanda sun tabbatar da sace Malamai 6 da suka je...
'Yan bindiga sun yi garkuwa da wasu Malamai guda shidda da suka je taron siyasa a gidan shugaban yekuwar sake zaɓen Tinubu a karo...
ƘADDARA TA RIGA FATA: Fita Ta 45
NA MARUBUCIYA:-AUNTY NICE@wattpad AuntyNice.
SADAUKARWA GA ƳAƳA NA HASKEN ZUCIYA TA:-NABEELAH ARABINUHU ARABI
SHAFI NA 45📑
__________📖 Rai a ɓace Ummi ta dubi Hassan tace, "Hassan nace...
ADC ta nemi ICPC ta fito da bayanan binciken da ta...
Majalisar Yaƙin Neman Zaɓen jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) ta Jihar Kebbi ta ce za ta gabatar da buƙatar hukuma ga Hukumar Yaƙi da...
Dan’iya Echoes Amnesty International’s Concern Over Escalating Atrocities, Urges APC Government...
The ADC Governorship Candidate in Sokoto State, Hon. Manir Muhammad Dan’iya, has expressed grave concern over the escalating attacks by bandits across the state,...
Gwamnatin Kebbi ta ƙirƙiri wata sabuwar Gunduma a jihar
Gwamnan Jihar Kebbi, Nasir Idris, ya amince da ƙirƙirar sabuwar Gundumar Ummu a Ƙaramar Hukumar Zuru ta jihar.
Sabuwar gundumar za ta kasance ƙarƙashin Gundumar...
Malamin addini Musa Lukuwa ya tsallake rijiya da baya a Sokoto
Malamin addinin musulunci Shaikh Musa Ayuba Lukuwa ya tsallake rijiya da baya a yayin da wani matashi ya yi yinƙurin hallakashi bayan kammala sallar...
Me ya sa Momee Gombe ta samu karɓuwa sosai a wajen...
A cikin 'yan shekarun da suka gabata, sabbin fuskoki da dama sun bayyana a masana'antar Kannywood.
Wasu sun shahara ne saboda fina-finai, wasu saboda wakoki,...
Aujara Constituency Reaffirms Strong Support for ADC
Aujara Constituency has once again demonstrated its growing political strength and unwavering commitment to the African Democratic Congress (ADC) ahead of the 2027 elections.
Led...
‘Yan Nijeriya ne za su ɗauki nauyin kamfen jam’iyarmu—NDC
Jam'iyyar NDC na so talakawan Nijeriya su ɗauki nauyin kuɗaɗen gangamin yaƙin neman zaɓen ta
Jam’iyyar NDC ta ce tana shirin fara tara kuɗaɗen gudanar...
Hukumar jinɗaɗin Alhazzai ta fitar da sabbin tsare-tsaren hajjin bana
Hukumar Kula da Jin Daɗin Alhazai ta Ƙasa, NAHCON, ta gabatar da sabbin tsare-tsare da ƙa’idojin da za a yi amfani da su wajen...









