'Yan majalisar dokokin Kebbi sun tsige shugabansu
'Yan majalisar dokokin Kebbi sun tsige shugabansu
Shugaban majalisa Honarabul Isma'ila Abdulmumini Kamba da mataimakinsa Muhammadu Buhari Aliyu an tsige su.
'Yan majalisa 20 daga cikin 24 suka aminta da tsigewar.
Muhammad Abubakar Lolo ɗan majalisa mai waƙiltar Bagudu ta Arewa ne aka rantsar a matsayin sabon Kakakin majalisa in da mataimakinsa ya faɗa kan Muhammad Usman Zuru dake waƙiltar ƙaramar hukumar Zuru a jihar Kebbi.
managarciya