Home Labarai ‘Yan bindiga sun kutsa masallaci sun kashe mutane a Sokoto Labarai ‘Yan bindiga sun kutsa masallaci sun kashe mutane a Sokoto By managarciya - July 29, 2026 26 0 FacebookXPinterestWhatsApp Akalla mutum bakwai ne suka rasa rayukansu yayin da ’yan bindiga suka kai hari kauyen Tsamaye da ke Karamar Hukumar Sabon Birni, inda suka kashe wasu a cikin masallaci tare da yin garkuwa da mazauna yankin. karin bayani…..