Home Uncategorized Talakawa nawa Tinubu ya fitar daga ƙangin talauci – Peter Obi ga...

Talakawa nawa Tinubu ya fitar daga ƙangin talauci – Peter Obi ga shugaba Tinubu

19
0

Ɗan takarar shugabancin Nijeriya na jam’iyyar NDC, Peter Obi, ya buƙaci Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya bayyana adadin ’yan Nijeriya da gwamnatinsa ta fitar daga kangin talauci tun bayan hawanta mulki.

Jaridar Punch ta rawaito cewa Obi ya kuma ƙalubalanci shugaban ƙasar da ya bayyana yawan yaran da ba sa zuwa makaranta da aka mayar da su makarantu, da kuma cibiyoyin kiwon lafiya na matakin farko da gwamnatinsa ta gina masu cikakken aiki.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here