MOMMYN MUS’AB CLASSIC FOOD
&
GYARAN JIKI
&
GYARAN JIKI
TESDAY PROGRAM
*TUWON SEMOVITA*
Kayan Haɗi:
.Garin semovita
.Ruwa
.Muciya
.Muciya
Yanda za a samar da shi:
Ki samu ruwa ki daura akan wuta idan ya tafasa sai ki ɗauko garin semovita kina sawa kina juyawa har sai ya fara kauri kaman talge, in ya ɗan yi kauri sai ki cigaba da zuba garin semovita kina juyawa har ya yi tauri kaman turo sai ki rufe ya turara shikenan
Noted: idan a lokacin yin talgen ya yi gudaji zaki iya cirewa
Sirrin Tuwon Semo
Yana da sauƙin ci,
Yana buƙatar samun miya mai kyau,
Duk wadda ba ta iya tuƙa shi da kyau ba bai kwana lafiya lau,
Yana bayyana gwanewar mace a wurin tuwo.
Sai a ci daɗi Lafiya.
Mommyn Mus’ab.
Share✅
Edit❌
Comment✅





