@RamadanKareem: YADDA ZA KI HADA CHAPMAN DON KAWAR DA KISHIRWAR IYALI

@RamadanKareem: YADDA ZA KI HADA CHAPMAN DON KAWAR DA KISHIRWAR IYALI
ZEZA'S CUSINE
CHAPMAN 
 
INGREDIENTS
 
.Lemon Zaki (lemon bawo )
.Lemon tsami 
. Cocumber
.Fanta
. Sprite
. Grenadine
 
Yadda za ki hada:
 
Da farko Za ki yanka lemon zakinki, lemon tsaminki, cocumber  round (ya zamana circle) sai ki ajiye gefe guda sai ki dauko kwano Mai tsabta ko ki yi a glass cup any one you choose sai ki sa orange dinki da kika yanka kı sa, sai ki sa lemon tsaminki, cocumbernki duk da kika yanka cirlce sai ki zuba ice dinki (inda kwanonki Za ki anmafani ba sai kinsa ice din ba, saboda a fridge ne za ki sa ciki)   sai ki nika abinki, ki sa Sprite dinki da fantanki ki juya a hankali karya zube. 
Shikenan kin gama aman in kina so ki Yi ganishing dinsa da mint leaves saiki sa straw dinki. shikenan kin gama.
A wannan azumi duk wadda ta hadawa iyalanta irin wannan lemun a lokacin shan ruwa, lalle za su kawar da kishinsu a cikin farin ciki da annashuwa.
Mata ku gwada wannan lemun za ku ji dadinsa musamman a lokacin a azumin watan Ramadan.
 
 
ENJOY
 
 
By : zainab Muhammad Jibril
(ZEZA'S CUSINE)