Home Labarai Mataimakin Shugaban ƙaramar Hukumar Sabon Birni ya rasuLabaraiMataimakin Shugaban ƙaramar Hukumar Sabon Birni ya rasuBy managarciya - October 19, 2026280FacebookXPinterestWhatsApp An tashi da rasuwar mataimakin shugaban ƙaramar hukumar Sabon Birni Malam Isah Gatawa. Za a gudanar da Sallar Jana’izarsa a gidansa dake unguwar Tudun faila gidan igwai a birnin Sokoto da safen yau Litinin. Ƙarin bayani zai zo daga baya……… ,