Home Labarai Mataimakin Shugaban ƙaramar Hukumar Sabon Birni ya rasu

Mataimakin Shugaban ƙaramar Hukumar Sabon Birni ya rasu

27
0

An tashi da rasuwar mataimakin shugaban ƙaramar hukumar Sabon Birni Malam  Isah Gatawa.

 Za a gudanar da Sallar Jana’izarsa a gidansa dake unguwar Tudun faila gidan igwai a birnin Sokoto da safen yau Litinin.

 Ƙarin bayani zai zo daga baya………

,

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here