Home Labarai Mataimakin Shugaban ƙaramar Hukumar Sabon Birni ya rasu Labarai Mataimakin Shugaban ƙaramar Hukumar Sabon Birni ya rasu By managarciya - October 19, 2026 27 0 FacebookXPinterestWhatsApp An tashi da rasuwar mataimakin shugaban ƙaramar hukumar Sabon Birni Malam Isah Gatawa. Za a gudanar da Sallar Jana’izarsa a gidansa dake unguwar Tudun faila gidan igwai a birnin Sokoto da safen yau Litinin. Ƙarin bayani zai zo daga baya……… ,