Home Siyasa Hukumar Zaɓe ta cire sunan Pantami a jerin masu takarar Gwamna

Hukumar Zaɓe ta cire sunan Pantami a jerin masu takarar Gwamna

4
0

Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa INEC ta cire sunan Farfesa Isa Pantami daga jerin sunayen ’yan takarar gwamna a Jihar Gombe.

Arewa Updates ta rawaito cewa, Farfesa Pantami, wanda ya lashe sabon zaɓen fidda gwani na PDP, ba ya cikin jerin sunayen ’yan takarar gwamna da INEC ta fitar na jihar.

Sai dai INEC ba ta bayyana dalilin da ya sa ta cire sunan Farfesa Pantami daga jerin ba.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here