Matasa A Neja Sun Goyi Bayan Takarar Tsohon Dan Majalisar Tarayya a APC

0

Matasa A Neja Sun Goyi Bayan Takarar Tsohon Dan Majalisar Tarayya a APC Daga Babangida Bisallah, Minna Matasa a karamar hukumar  Rijau sun bayyana goyon bayan...

Dalilan Mu Na Son Shugabancin Najeriya Ya Dawo Arewa Maso Gabas A 2023— Dattawan PDPn Yankin

0

    Sakamakon zaman kungiyar zauren Dattawan yankin Arewa maso gabashin Najeriya da suka yi kan tirka-tirkan son a bai wa yankin takarar shugabancin kasa dan...

Matsalar Tsaro: Lokaci Ya Yi Da Jama’a Za Su Cire Tsoro —-Mashawarci Ga Gwaman Neja Kan Siyasa Da Tsare-Tsare

0

      (adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({}); An kira ga al'ummar jihar Naija da su cigaba da baiwa jami'an tsaro hadin...

EFCC Ta Tsare  Uwar-Gidan Gwamnan Jihar Kano, Hafsat Ganduje

0

Daga Muhammad Kwairi Waziri Hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin ƙasa ta’annati, EFCC, ta tsare uwar gidan gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje,...

Malaman Makaranta A Taraba Watansu Shidda Ba Albashi

0

Malaman makarantun firamare da ma'aikatan kananan hukumomi a jihar Taraba na ci gaba da kokawa kan rashin biyan albashi na tsawon watanni shida. Wannan na...

An hallaka Dalibai 16, Da Garkuwa da 1,409 Cikin Shekara Guda a Najeriya

0

  Daga Comrade Musa Garba Augie.   Kungiyar Plan International da ke zaman kanta a Najeriya, ta fitar da wani rahoton da ke nuna cewa akalla yara...

Zulum Ya Ba Da Motoci 100, Babura  500 A Matsayin Tallafi Ga Masu Keke NAPEP 2,200

0

Daga: Abdul Ɗan Arewa Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum a ranar Asabar, a Maiduguri, ya karɓi bakuncin masu aikin ‘Keke NAPEP’ inda a...

A lokacin da Kasuwar Sakkwato  ta kone gaba daya a cikin wata shida na gyarata—-Bafarawa

0

(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({}); Tsohon gwamnan Sakkwato Alhaji Attahiru Dalhatu Bafarawa ya yi kira ga mutane su zama masu...

Ministan Tsaron Nijeriya Ya Ƙaryata Hoton Da Aka Ce Shi Ne Ɗauke Da Bindiga

0

Ministan Tsaron Nijeriya Ya Ƙaryata Hoton Da Aka Ce Shi Ne Ɗauke Da Bindiga Daga: Comrade Musa Garba Augie. Wata sanarwa da mai taimaka wa ministan...

Haɗuwar Sanusi Da Wike Baya Da Alaƙa Da Siyasa

0

Tsohon Sarkin Kano Muhammad Sanusi ya kai ziyara a gidan gwamnatin jihar Rivers jim kaɗan bayan kammala taron Maulidin Sheikh AHMADU TIJJANI (RTA) na...