Tukura Ga Majalisar Wakillai: Akalla ‘Yan Bindiga Sun Kashe Mana Mutane 500 Kebbi
Daga Abbakar Aleeyu Anache, Dan majalisar tarayya daga jihar kebbi Honarabul Kabir Ibrahim Tukura ya shaidawa majalisar wakilai cewar akalla mutane 500 'yan bindiga suka...
Matsalar Tsaron Nijeriya Za Ta Zama Tarihi——Sanata Wamakko
Shugaban kwamitin tsaro na Majalisar Dattawa ta Nijeiriya Sanata Aliyu Magatakarda Wamakko Sarkin Yamman Sokoto ya ba da tabbacin cewa nan bada jimawa ba...
Kotu Ta Daure Uban Yara Mata Biyu Da Abokinsa Shekara 22 Kan Fyade a Gombe
Babbar Kotun jiha ta 4 a Gombe karkashin Mai shari’a Joseph Ahmed Awak, ta yankewa wani Uba mai suna Haruna Musa da abokinsa Yakubu...
Zamu Tabbatar Da Jindadi Da Walwalar Matasa—-Honarabul Kabir Tukura
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({}); Zamu Tabbatar Da Jindadi Da Walwalar Matasa----Honarabul Kabir Tukura, Daga Abbakar Aleeyu Anache, Dan Majalisar wakilan tarayyar...
Abin Da Ke Damuwarmu Da Halin Tambuwal——Bafarawa
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({}); Tsohon gwamnan jihar Sakkwato Alhaji Attahiru Dalhatu Bafarawa ya bayyana abubuwan da suka zama...
Shugaba Buhari Ya Sake Gargaɗin ‘Yan Bindiga
Shugaba Buhari Ya Sake Gargaɗin 'Yan Bindiga Daga Comr Abba Sani Pantami Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya gargadi 'yan bindiga kada su yi tunanin banza suke...
Nigeria’s Anti-Corruption Crusade: Template for Africa – Malami
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({}); Outstanding successes recorded by Nigeria’s President Muhammadu Buhari in international asset recovery could be a...
Tambuwal Ya Tabbatar Da Mutuwar Mutum 15 A Hannun ‘Yan Bindiga
Tambuwal Ya Tabbatar Da Mutuwar Mutum 15 A Hannun 'Yan Bindiga 'Yan bindiga da suka zagaye kauyukka hudu a gabascin Sakkwato sun kashe mutum 15...
APC Ta Kori Kakakinta Da Ya Taya Sabon Gwamna Murnar Lashe Zaɓen Anambra
APC Ta Kori Kakakinta Da Ya Taya Sabon Gwamna Murnar Lashe Zaɓen Anambra Jam'iyyar APC ta kori jami'in yaɗa labaranta na Jihar Anambra, Okelo Madukaife...
Gwamnatin Sakkwato Ta Sanya Harajin Kan Masu Acaɓa Da Keke Napep
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({}); Gwamnatin Sakkwato Ta Sanya Harajin Kan Masu Acaɓa Da Keke Napep Gwamnatin jihar Sakkwato karkashin jagorancin...












