Za Mu Tabbatar Da Hana Ɗauki Ɗora A Cikin Jam’iyarmu Ta APC—–Honarabul Abdullahi Salame
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({}); Dan majalisa mai wakiltar kananan hukumomin Gwadabawa da Illela a majalisar tarayya Honarabul Abdullahi Balarabe...
Kakakin majalisar Sakkwato ya ƙauracewa zaɓen shugabanin APC
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({}); Kakakin majalisar jihar Sakkwato Alhaji Aminu Muhammad Achida ya ƙauracewa zaɓen shugabannin APC da aka...
Za A Ci Gaba Da Aikin Jirgin Ƙasa Daga Abuja Zuwa Kaduna Ranar Assabar—–Ministan Sufuri
Daga: Abdul Ɗan Arewa Ministan Sufuri, Rotimi Amaechi, a ranar Juma’a ya ba da umurnin fara jigilar Jirgin kasa daga Abuja zuwa Kaduna ranar Asabar. Amaechi...
Dalilin Da Ya Sa Wani Matashi Ya Rataye Kansa a Jihar Kano
Wani matashi ya hallaka kansa ta hanyar rataya a ƙaramar hukumar Kiru ta jihar kano. Matashin ɗan kimanin shekarau 30 da ba a bayyana sunanan...
Kwana Uku A Jere Za a Shafe Ana Tsawa A Nijeriya—–NIMET
Hukumar kula da yanayi ta Najeriya Nimet ta yi hasashen cewa za a yi sanyi na kwana uku tare da tsawa a fadin Najeriya...
Ina Goyon Bayan Shugaba Buhari Ya Cigaba Da Yakar Macutan Kasar Nan—-Walin Kalgo
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({}); Malam Abubakar Muhammad Atiku Walin Kalgo shi ne tsohon limamin sojojin Najeriya, yana daya daga cikin...
Daliban Makarantar Sakandiren Yauri 30 Sun Kuɓuta Daga Hannun Masu Garkuwa Da Su
Daliban Makarantar Sakandiren Yauri 30 Sun Kuɓuta Daga Hannun Masu Garkuwa Da Su Rahotanni daga jihar Kebbi na nuna cewar akalla daliban makarantar Sakandiren Gwamnatin...
‘Yan Bindiga Sun Kaiwa Jirgin Ƙasa Hari Kan Hanyar Abuja Zuwa Kaduna
'Yan bindiga sun dasa nakiya a digar Jirgin kasa a Rijana inda daga bisani kuma suka budewa jirgin wuta. Jirgin ya taso ne daga...
Kar Ku Baiwa Masu Tsattsauran Ra’ayi Damar Shugabantar Nijeriya—–Sarkin Musulmi
Sarkin Musulmi Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar, ya bukaci hukumomin tsaron kasa tare da shugabannin siyasa da su tashi tsaye wajen ganin sun murkushe duk...
‘Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Matafiya 30, Sun Sace Shanu A Nijar
Daga: Abdul Ɗan Arewa. Akalla fasinjoji 30 ne rahotanni suka ce pan bindiga sun sace su a kauyen Konar Barau da ke karamar hukumar Rafi...











