Tsaro:Hakimin Paiko Ya Haramta Shagalin Bukin Hawan Dutse Da Ake Yi Duk Ƙarshen Shekara
Daga Babangida Bisallah, Minna Hakimin Paiko Alhaji Muhammad Mañsur Mustapha da ke masarautar minna, ya haramta hawan dutsen Paiko saboda dalilan tsaro. Kamar yadda aka...
Involving Women and Youth in Politics is the Best Panacea To Nigerian Problems – CITAD
By Ibrahim Hamisu, Kano. The Centre for Information Technology and Development (CITAD) reiterated the importance of involving women and youth in Nigerian politics, especially in...
Gwamnatin jihar Bauchi Za Ta Rabawa ‘Yan Kasuwa Bashin Naira Miliyan 500
.......Domin Farfado Da Kananan Masana'antu, A Fadin Jahar, Daga Abbakar Aleeyu Anache, Gwamnatin Jihar Bauchi ta ce za ta raba bashin Naira miliyan 500 ga ƴan...
SINASIR NA SEMOVITA:Hadin Na Musamman A Lokaci Na Musamman
BASAKKWACE'Z KITCHEN SINASIR NA SEMOVITA:Hadin Na Musamman A Lokaci Na Musamman INGREDIENTS Semovita suga yis ruwa gishiri mai METHOD Aunty na za ki kwaɓa semovitan da yis kamar kwaɓin fanke sai ki barshi ya...
Shugaban Majalisar Dattawa Ya Taya Shugaban Kasa Buhari Murnar Cika Shekaru 79 Da Haihuwa
Daga Babangida Bisallah, Abuja Shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan ya aike da sakon taya murna ga shugaban kasa Muhammadu Buhari a bisa zagayowar ranar haihuwar...
BANANA PUDDING:Hadi Mai Matukar Tasiri Ga Magidanta
BASAKKWACE'Z KITCHEN BANANA PUDDING:Hadi Mai Matukar Tasiri Ga Magidanta INGREDIENTS Ayaba 5 Kwai 2 Lemun tsami 1 Suga Filebo (flavour) Yadda ake hadawa METHOD Uwargida da farko za ki ɓare ɓawon ayabarki ki tsaga...
PLANTAIN PIE:Abincin Marmari Don Iyali
PLANTAIN PIE:Abincin Marmari Don Iyali INGREDIENTS • Ayaba • kwai • Magi • Tafarnuwa • Citta • Kori • Attarugu • Koren tattasai • Albasa • Takardar foil METHOD A yayyanka albasa da...
Ana Kashe Mu Kamar Dabbobi Babu Mai Kare Mu — Sheikh Dahiru Bauchi
Daga Abbakar Aleeyu Anache, Fitaccen malamin addinin Islama a Najeriya, Sheikh Dahiru Usman Bauchi, ya bukaci Gwamnatin Tarayya ta yi duk mai yiwuwa wajen kawo...
Yanda Ake Gyaran Fuska Da Tumatir Ta Yi Sheki Da Kyau
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({}); Da yawa daga cikin ku za su yi mamakin Tumatur dai Tumatur ɗin nan da...
Buhhari Ya Yi Wa ‘Yan Sanda Karin Albashi Da Kashi 20
Gwamnatin Nijeriya karkashin jagorancin shugaban kasa Muhammadu Buhari ta amince da biyan ‘yan sandan kasar sabbin kudaden alawus wadanda za su sa albashin da...