Rudu A Jam’iyar PDP:Ana Yunkurin Hana Atiku, Tambuwal Da Saraki Tsayawa Takara
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({}); Wani sabon rudu ya shigo jam’iyar PDP a wurin taron masu ruwa da tsaki na...
EFCC Ta Kama Wasu Mutane 33 Da Take Zargi Za ZambaTa Intanet A Legas
Jami’an hukumar EFCC reshen jihar Legas ta kama wasu mutane talatin da uku da ta ke zargi da zamba ta intanet a jihar Legas. Wanda...
Tsadar Man Jirgin Sama: Kamfanin Jiragen Sama Za su Tsayar Da Aiki Nan Da Kwanaki 3
Kamfanonin jiragen sama sun yi barazanar tsayar da aiki nan da kwanaki uku idan har ba a rage farashin man jirgin sama, wanda a...
Gov. Bagudu urges Journalists to uphold national unity
Governor Abubakar Atiku Bagudu of Kebbi State has urged Journalists in the country to uphold national unity, just as they should always prioritize national...
Bunkasa Ilmi:Wamakko Ya Samar Da Makarantar Ilmin Bai Daya Ta Zamani A Sakkwato
Sanata Aliyu Magatakarda Wamakko Sarkin Yamman Sokoto shugaban kwamitin tsaro na Majalisar Dattawa ta kasa kana mamba a kwamitin Ilimi na Majalisar ya Samar...
APC Ta Sanya Miliyan 20 Kudin Fom Ga Mai Neman Takarar Shugabancinta
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({}); Shugaban jam'iya na kasa zai sayi fom na neman tsayawa takara kan miliyan 20 ga...
Fargaba Ta Mamaye Jam’iyar PDP Kan Maganar Karba-Karba
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({}); Fargaba ta mamaye jam'iyar PDP a tsakanin mambobin jam'iya kan maganar karba-karba a shekarar 2023...
Wahalar man fetur:’Yan ga-ruwa sun tafi yajin aiki a Kano
Wahalar man fetur:'Yan ga-ruwa sun tafi yajin aiki a Kano Al'ummar unguwannin Walawai da Unguwa Uku a Ƙaramar Hukumar Tarauni a Jihar Kano sun wayi...
Yadda Za Ki Haɗa Kalar GURASA Biyu Ta Musamman
BASAKKWACE'Z KITCHENvq GURASAR TUKUNYAR ƘARFE Kwabin gurasar dai duka daya ne.Abin da za ki yi a nan shi ne ki sami tukunyar karfenki mai kwari, ki...
Gwamnatin Kebbi Ta Mayarda Dukkan ‘Yan Gudun Hijira Dake Zuru A Gidajensu Na Asali
Daga Abbakar Aleeyu Anache. Shugaban Karamar hukumar mulki ta Zuru da ke jihar kebbi a arewa maso yammacin Najeriya Hon Bala Mohammed Isah Gajere, ya...