Fasinjojin Jirgin Sama Sun Tsallake Rijiya Da Baya Bayan Sun Yi Hatsari
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({}); Daga Abbakar Aleeyu Anache. Wani jirgin fajinja dauke da mutane 30: ya fadi dai-dai lokacin da...
An Kara Farashin Man Fetur Saidai An Bambanta Farashi A Yankunan Nijeriya
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({}); A jihohin arewa maso yamma yankin Sakkwato kenan za a rika sayar da kowace litar...
Mahaifin Sanata Ndume; Alhaji Buba Ali ya rasu
Daga Muhammad Shamsudeen, Borno. Da safiyar yau, Sanata mai wakiltar shiyyar Kudancin Borno a zauren majalisar dattawa, Sanata Mohammed Ali Ndume ya sanar da rasuwar...
Nasarar zaɓen Osun ya isa APC ishara a Gombe–Hajiya Uwani Hamsal
Daga Habu Rabeel, Gombe. Hajiya Uwani Usman, da ake kira Uwani Hamsal, tace nasarar zaben gwamnan jihar Osun da PDP tayi ya isa APC darasi...
MAMAYA:Labarin Soyayya Mai Burgewa, Fita Ta Biyu
MAMAYA 07081095452 My Gmail *Hauwausalisu407@gmail.com* My Facebook *Hauwa'u Salisu* My Wattpad *Hauwausalisu* https://my.w.tt/P1yNEVRFl3 *Shafi na biyu.* Cikin matuƙar tsoro Bilkisu ta nufi ƙofar ɗakinsu jikinta na karkarwa saboda Allah ya zuba ma ta tsoro...
Yanda Ake Hada KUNUN TSAMIYA Nazamani
KUNUN TSAMIYA Abubuwan hadawa Gero Tsamiya Sugar Kayan kamshi Borkono kadan Yadda ake hadawa Ki dauko geron ki surfa ki bushe ko ki wanke shi sai ki shanya a rana ya bushe...
How To Make CHOCOLATE CAKE In Hausa
ZEZA'S CUISINE CHOCOLATE CAKE Abubuwan hadawa Filawa kofi biyu Rabin butter Kwai takwas Sugar Kofi daya Cocoa powder kofi daya Butter milk kofi daya Baking powder karamar cokali daya Nescafe daya (irin na sachet...
SPRING ROLLS Mai Dadin Gaske
ZEZA'S CUISINE SPRING ROLLS Abubuwan hadawa Filawa Nikakken nama Kabeji Karas Albasa Kwai Magi Gishiri Curry Brush Man gyada Yadda ake hadawa Da farko, Uwargida zaki wanke kabejinki ki yanka da albasa da karas sanan ki soyasu da mai...












