Buni ya ƙayyade farashin takin zamani kan Naira dubu 13 a Yobe
Gwamnan Jihar Yobe, Mai Mala Buni ya tsayar da farashin takin zamani, samfurin NPK kan Naira dubu 13 domin noman bana. A jawabin da ya...
Hukumar Zabe Ta Neja Ta Fitar Da Jadawalin Zaben Shugabannin Kananan Hukumomi Da Kansuloli
Daga Awwal Umar Kontagora, a Minna. A daidai lokacin da ake tun karar babban zabe na kasa a 2023, in da gwamnatin Alhaji Abubakar Sani...
Allah Gwani Ko ka san aikin maɗaciya a jikinka?
1. Jakar maɗaciya tana nan ɗanfare da hanta daga ƙasan hantar a ɓangaren dama daga sama a cikin ciki. 2. Hanta ce ke samar da...
Sulhu A Neja: Ɗan Takarar Kujerar Gwamnan A APC Ya Ziyarci Majalisar Zartarwa Ta Jiha
Daga Awwal Umar Kontagora, a Minna. Dan takarar kujerar gwamnan Neja a jam'iyyar APC, Hon. Umar Muhammad Bago ya ziyarci majalisar zartaswa ta jiha dan...
Matsalar Tsaro: Mawaƙi Rarara Ya Shirya Addu’a Ta Musamman A Kano
Shahararren mawakin siyasar nan na Hausa, Dauda Adamu Kahutu, wanda a ka fi sani da Rarara, ya shirya addu'a ta musamman a kan rashin...
Tambuwal, Obasanjo Close Door Meeting In Abeokuta
Gov. Aminu Waziri Tambuwal of Sokoto state yesterday visited former President Olusegun Obasanjo at his home in Abeokuta and sat close door meeting. Governor Tambuwal...
An kama mutane 4 da ake zargi da hannunsu a kai hari gidan yarin Kuje
Jami'an tsaron Najeriya sun cafke wasu mutane hudu da ake zargin na kwarmata bayanan sirri ga 'yan bindiga a babban birnin ƙasar, Abuja. Jaridar PRNigeria...
Kwamishinan Tambuwal Mai Ci Yabar PDP Ya Koma APC
Kasa da kwana daya da ficewar Shugaban karamar hukumar Mulkin Tangaza Hon Isah Salihu Bashar Kalanjine daga Jam'iyyar PDP zuwa APC, kwamishina Mai ci...
We Will Support All Government Policy Towards Eradicating Disease—-Ardo Shehu
By Abdullahi Alhassan, Kaduna Fulani Community in Makarfi Local Government Area of Kaduna state have expressed readiness to accept health interventions from government including polio...
Okowa ga Tinubu: Ni Da Atiku Babbar Barazana Ce Ga APC
Gwamnan Delta da kuma mataimakin ɗan takarar shugaban kasa a jam'iyyar ta PDP, Ifeanyi Okowa, ya ce takararsu tare da Atiku Abubakar ta kasance...












