HAƊIN ALLAH: Labarin Soyayya Da Cin Amana Mafi Muni, Fita Ta Sha Biyar

0

   Labari da rubutawa          *Hauwa'u Salisu (Haupha)*             Page 15 Cikina ya murɗa naji tamkar zawo zai kubce min,...

Wike Ya Gayyaci Jigon APC Sanata  Wamakko, Don  Kaddamar Da Ayyuka A Rivers 

0

  Gwamna Nyesom Wike ya gayyaci jagoran jam'iyyar APC a Jihar Sakkwato, Sanata Aliyu Magatakarda Wamakko, ya zo ya kaddamar da ayyuka a Jihar Rivers...

Kotu Ta Ki Aminta Da Rokon Shaikh Abduljabar Kabara 

0

Lauyan Abduljabbar Kabara Barista Dalhatu Shehu Usman ya nemi Babbar Kotun Shariar Musulunci da ke zamanta a Kofar Kudu a Jihar Kano da ta...

Buɗewar Murfin Ciki Bayan Haihuwa: Sababi,  Da Maganinsa

0

Buɗewar murfin ciki yayin goyon ciki da bayan haihuwa na daga cikin matsalolin da mata ke fuskanta sau da yawa. Masu juna biyu na...

‘Mun kashe Naira Biliyan 12 Wajen Sayo Kayan Asibitin Koyarwa Ta Jami’ar Sakkwato’——Gwamnatin Tambuwal

0

(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({}); Daga Jabir Ridwan. Gwamnatin Jahar Sakkwato ta bayyana cewa a amko mai zuwa ne zaa soma...

Hukumar Gudanarwar Kwalejin Ilmi Ta Shehu Shagari  Ta Aminta Da Buɗe Makarantar A Sakkwato

0

Daga Jabir Ridwan. Bayan shafe tsawon lokaci a rufe, hukumar gudanarwar kwalejin ilmi ta Shehu Shagari dake nan Sakkwato a yayin taronta karo na 79...

HAƊIN ALLAH:Labarin Soyayya Da Cin Amna Mafi Muni, Fita Ta Sha Huɗu

0

HAƊIN ALLAH    Labari da rubutawa          *Hauwa'u Salisu (Haupha)*             Page 14 Ganin na ƙafe gun, bakina ya kasa...

Rashin Kuɗi: Gwamnoni Sun Ba Buhari Shawarar Ya Kori Ma’aikata Ya Janye Tallafin Mai Da Kuma Tsuke Bakin Aljihu

0

(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({});   Wani rahoto na musamman da Premium Times ta fitar a ranar Alhamis, 4 ga watan...

2023: APC Ta Nada Gwamnan Filato Matsayin Darakta Janar A Yakin Zaben Tinubu

0

Jam’iyyar  APC ta sanar da nadin gwamnan jihar Filato, Simon Lalong a matsayin darakta-janar na yakin neman zaben shugaban kasa na Bola Tinubu.  Shugaban jam’iyyar...

‘Yan Bindiga Sun Sace Mace Tana Kan Gadon  Jinya A Kaduna

0

  Masu garkuwa da mutane sun sace wata matar aure dake jinya a dakin mijinta a anguwar Malamai, kauyan Kakeyi dake gundumar Demba a karamar...