‘Mun kashe Naira Biliyan 12 Wajen Sayo Kayan Asibitin Koyarwa Ta Jami’ar Sakkwato’——Gwamnatin Tambuwal
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({}); Daga Jabir Ridwan. Gwamnatin Jahar Sakkwato ta bayyana cewa a amko mai zuwa ne zaa soma...
Hukumar Gudanarwar Kwalejin Ilmi Ta Shehu Shagari Ta Aminta Da Buɗe Makarantar A Sakkwato
Daga Jabir Ridwan. Bayan shafe tsawon lokaci a rufe, hukumar gudanarwar kwalejin ilmi ta Shehu Shagari dake nan Sakkwato a yayin taronta karo na 79...
HAƊIN ALLAH:Labarin Soyayya Da Cin Amna Mafi Muni, Fita Ta Sha Huɗu
HAƊIN ALLAH Labari da rubutawa *Hauwa'u Salisu (Haupha)* Page 14 Ganin na ƙafe gun, bakina ya kasa...
Rashin Kuɗi: Gwamnoni Sun Ba Buhari Shawarar Ya Kori Ma’aikata Ya Janye Tallafin Mai Da Kuma Tsuke Bakin Aljihu
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({}); Wani rahoto na musamman da Premium Times ta fitar a ranar Alhamis, 4 ga watan...
2023: APC Ta Nada Gwamnan Filato Matsayin Darakta Janar A Yakin Zaben Tinubu
Jam’iyyar APC ta sanar da nadin gwamnan jihar Filato, Simon Lalong a matsayin darakta-janar na yakin neman zaben shugaban kasa na Bola Tinubu. Shugaban jam’iyyar...
‘Yan Bindiga Sun Sace Mace Tana Kan Gadon Jinya A Kaduna
Masu garkuwa da mutane sun sace wata matar aure dake jinya a dakin mijinta a anguwar Malamai, kauyan Kakeyi dake gundumar Demba a karamar...
Gwamnatin Buhari Zai Sayawa Kasar Nijar Motoci Na Naira Biliyan 1.4
Gwamnatin tarayya ta tabbatar da cewa ta amince da sayen motocin da kudinsu ya kai Naira biliyan 1.4 ga makwabciyarta jamhuriyar Nijar domin magance...
Ruwan sama ya hana ɗalibai zuwa makaranta tsawon kwanaki 3 a Jigawa
Mamakon ruwan sama da aka kwana 3 ana yi ya hana ɗaliban firamare zuwa makarantar har na tsawon kwanaki uku, tare kuma da jawo...
Forged certificates PDP urges court to stoped Gov Inuwa, Deputy for contesting in 2023
By Habu Rabeel, Gombe. The Peoples Democratic Party (PDP) and its Gombe State Governorship Candidate, Muhammad Jibrin Barde have urged the Federal High Court sitting...
‘Yan Ta’adda Sun Kai Wa Mataimakin Sifeto-Janar Na ‘Yan Sanda Hari
Wasu ƴan ta’adda sun kai farmaki kan ayarin motocin Mataimakin Sifeto-Janar, AIG na ƴan sanda na shiyya ta 12 da Shelkwatar sa ke Bauchi,...












