MAMAYA: Labarin Soyayyar Mutum Da Aljani Fita Ta Sha Uku
*Shafi na ukku* Tun da Bilkisu ta fice zuwa makaranta sai Inna ta samu natsuwa ta jita wasai tamkar ba abin da ke damunta ,...
Ta’addanci Bai Hana Noma Ba A Najeriya—–Ministan Noman Najeriya
Ministan Ayyukan Noma a Najeriya Mohammed Abubakar ya ce, ayyukan ta’addancin da kasar ke fuskanta ba su shafi ayyukan noma da samar da abinci...
Alkali Ya Tura Amarya Gidan Yari Bayan Ta Sumar Da Kishiyarta Kan Shiga Motar Mijinsu
Lamarin ya faru ne a Jihar Kano a makon da ya gabata, bayan da uwargidan ta shaida wa Babbar Kotun Shari’ar Muslunci da ke...
BUA Ya Gina Asibiti, Makaranta Da Masallaci Na Naira Miliyan 275 A Sakkwato
A Laraba data gabata ne kamfanin siminti na BUA ya mikawa al’ummar Gidan Boka da ke Ƙaramar Hukumar Wamakko a jihar Sakkwato wani asibiti...
Halin Da Nijeriya Take Ciki Yafi Muni Kan Lokacin 2015
Tsohon Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya yi magana game da tattalin arzikin Najeriya, yace kasar na cikin halin da ya fi na 2015...
Majalisar Dattijai ta bai wa hafsoshin tsaro wa’adin wata hudu su magance rashin tsaro a Najeriya
Majalisar Dattijan Najeriya ta bai wa manyan hafsoshin tsaron kasar wa’adin wata hudu su kawo karshen matsalolin tsaron da ke addabar sassan kasar. BBC ta...
HAƊIN ALLAH: Labarin Soyayya Da Cin Amana Mafi Muni, Fita Ta Sha Biyar
Labari da rubutawa *Hauwa'u Salisu (Haupha)* Page 15 Cikina ya murɗa naji tamkar zawo zai kubce min,...
Wike Ya Gayyaci Jigon APC Sanata Wamakko, Don Kaddamar Da Ayyuka A Rivers
Gwamna Nyesom Wike ya gayyaci jagoran jam'iyyar APC a Jihar Sakkwato, Sanata Aliyu Magatakarda Wamakko, ya zo ya kaddamar da ayyuka a Jihar Rivers...
Kotu Ta Ki Aminta Da Rokon Shaikh Abduljabar Kabara
Lauyan Abduljabbar Kabara Barista Dalhatu Shehu Usman ya nemi Babbar Kotun Shariar Musulunci da ke zamanta a Kofar Kudu a Jihar Kano da ta...
Buɗewar Murfin Ciki Bayan Haihuwa: Sababi, Da Maganinsa
Buɗewar murfin ciki yayin goyon ciki da bayan haihuwa na daga cikin matsalolin da mata ke fuskanta sau da yawa. Masu juna biyu na...












