‘Yan Bindiga Sun Kai Hari Masallacin Juma’a a Zamfara, Sun Sace Mutane Da Dama
'Yan bindiga a ranar Juma'a sun sace masallata masu tarin yawa daga Masallacin Juma'a na yankin Zugu dake karamar hukumar Gummi ta jihar Zamfara,...
Dubai Ta Hana Duk Wani Dan Najeriya Dan Kasa Da Shekaru 40 Shiga Kasar
Gwamnatin Tarayya ta yi tsokacin kan halin da wasu yan Najeriya suka shiga yayinda aka tare su a tashar jirgin Dubai, haddadiyar daular Larabawa...
Zulum Ya Ziyarci Abdulsalam Abubakar a Jihar Neja
Daga Yusuf Abacha. Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, a yau Juma'a, ya ziyarci tsohon shugaban mulkin soja, Janar Abdussalami Abubakar a gidansa dake...
Yanda Za Ki Haɗa Chicken Souvlaki Mai Daɗin Gaske
Chicken Souvlaki INGREDIENTSPita BreadTomatoesRed OnionsRomaine or Iceberg LettuceTzatziki Sauce METHODDafarko zaki ɗauko plate ɗinki ki me kyau se ki ɗauko pita bread ɗinki,ki shimfiɗa kan plate...
HOW TO MAKE SPECIAL ONION CHICKEN SALAD
ONION CHICKEN SALAD INGREDIENTS4 cups cooked, shredded chicken (about the amount from a rotisserie chicken if you’re using one)1 cup diced celery1/2 cup chopped scallions1/2...
PDP Ta karɓi Shugabannin Mazaɓar Ministan ‘Yan Sandan Nijeriya a Sakkwato
Daga cikin wadanda suka canza Shekar, sun hada da Sakatare jam'iyar APC na Mazabar Dingyadi Badawa, Ummaru Hassan da mataimakin ma'aji Manu Abubakar da...
EFCC Na Binciken Gwamnan Zamfara Kan Amfani Da Kuɗin Al’umma Wajen Siyan Gidaje a Abuja
Hukumar hana almundahana da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa watau EFCC tace tana binciken gwamnan Zamfara, Muhammad Bello Matawalle bisa zargin almundahana. EFCC tace...
Hanyoyi Shida Domin Kiyaye Basir Cikin Sauƙi
Basir wanda ake kira da "hemorrhoids" ko kuma "piles" a turance, larura ce da ke ci gaba da shan gurguwar fahimta a tsakanin al'umma. A...
Dan Majlisar Tarayya Ya Kaddamar Da Shirin Taimakon Al’ummarsa Domin Dogaro Dakai a Sakkwato
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({}); Daga Mukhtar Haliru Tambuwal Sokoto. A Sakkwato, Dan Majalisar tarayya Mai wakiltar kananan hukumonin Dange Shuni...
Magidanci Ya Nemi Alkali Ya Raba Aurensa Da Matarsa Domin Bata Sallah Kuma Ta Tsani Mahaifiyarsa
Wata kotu mai matsayi na farko dake yankin Kubwa ta babban birnin tarayya ta kashe aure mai shekaru 19 tsakanin dan kasuwa Lukman Abduaziz...