YANDA ZA KI HADA SWEET POTATO’S SALAD MAI SHEGEN DADI
ONE WEEK WHATSAPP CLASS@BASAKKWACE'Z KITCHENSWEET POTATO'S SALAD INGREDIENTSDankalin hausaKwaiBamaMadaraSugarLawashiMethodDa farko aunty na, zaki fere dankalin ki na hausa, se ki dafa k'wanki sama sama, kar...
Matsalar Tsaro: Gwamnatin Gombe ta kafa Rundunar ‘Operation Hattara’
Gwamnan Gombe Muhammaadu Inuwa Yahaya ya ce duk da jihar na zaune lafiya a yanzu, kaddamar da sabuwar rundunar tsaro ta ‘Operation Hattara’, matakin...
2023 Elections: Northern Coliation Groups Vows To Mobilize Millions Vote For Tinubu
By Abdullahi Alhassan, Kaduna The Coliation of Northern groups under the aegis of Bola Ahmed Tinubu Support organizations(TSO), has vowed to Mobilize not less than...
Ɗas-ɗas kake ji a gwiwarka yayin miƙewa ko lanƙwashewa?
Jin sautin ɗas-ɗas a gwiwa yayin miƙe ko lanƙwashe gwiwa na iya sanya mutum cikin damuwa ganin cewa bai kamata lafiyayyiyar gwiwa take bayar...
Dalilin Da Ya Sa Atiku Zai Ci Zaɓe A 2023
Tsohon gwamnan jihar Neja, Babangida Aliyu Muazu, ya bayyana kwarin guiwar jam’iyyar PDP, kan dan takarar shugaban kasa a zaben 2023. Muazu ya ce Atiku...
HAƊIN ALLAH: Labarin Soyayya Da Cin Amana Mafi Muni, Fita Ta Sha Takwas
Labari da rubutawa *Hauwa'u Salisu (Haupha)* *INNALILLAHI WA INNA'ILAIHIRRAJI'UN!!!* Allah Ya yiwa magajin mahaifiyata (Yayan Mamata) rasuwa a yau Alhamis(data gabata), ina...
Saudiyya Ta Bayar Da Tallafin Dala Miliyan 10 Ga ‘Yan Gudun Hijirar Ukraine
Gwamnatin Saudiyya ta bayar da taimakon magani da makwanci da ya kai na dala miliyan10 domin ga 'yan gudun hijirar Ukraine sama da miliyan...
WATA UNGUWA: Labari Game Da Wata Hargitsattsiyar Unguwa Mai Cike Da Abubuwan Al’ajabi, Fita Ta Biyu
WATA UNGUWA: Labari Game Da Wata Hargitsattsiyar Unguwa Mai Cike Da Abubuwan Al'ajabi *ALƘALAMIN RUƘAYYA IBRAHIM LAWAL (UMMU INTEESAR)* *MARUBUCIYAR: SOYAYYAR MEERAH* *YAR GANTALI* *RIKICIN MASOYA* *RASHIN GATA (GAJEREN LABARI* *HALITTAR...
Ba Zai Yiwu Wa A Zagi Mahaifina Kuma Na Ci Gaba Da Zama APC Ba—–Honarabul Fatuhu Muhammad
Fatuhu Muhammad wanda yake dan wa ga Shugaba Kasa Muhammadu Buhari kuma dan Majalisar Wakilai ya ce bai ga ta zama a APC ba...
HAƊIN ALLAH: Labarin Soyayya Da Cin Amana Mafi Muni, Fita Ta Sha Bakwai
Labari da rubutawa *Hauwa'u Salisu (Haupha)* Page 17 Mutanen gidan suka taso hankali tashe ganin Abban Haidar...











