Akwai Bukatar Rika Tura Mata Jami’ar Musuluci Ta Madina Su Karanto Likitanci—Sarkin Musulmi
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({}); Sarkin Musulmi Alhaji Muhammad Sa'ad Abubakar ya bayyana yadda ake bukatar a rika tura mata...
Gwamnati Ta Hana Sha Da Sayar Da Tabar Shisha a Katsina
Gwamnatin jihar Katsina ta sanar da haramta sayar wa da shan Shisha da sauran abubuwan da ba na magani ba a fadin jihar. Sanarwar dakatarwar...
‘Yan Sanda Sun Kama Kasurgumin Dan Bindigar Zamfara Da Ake Nema Ruwa Jallo
Rundunar yan sandan jihar Zamfara ta ce jami’anta sun kama wani Isiyaku Babangida, kasurgumin dan bindiga da ake nema ruwa a jallo. Kakakin yan...
Yadda Yajin Aikin ASUU Ya Maida Dalibin Likitanci Mai Siyar da Abinci a Jihar Sokoto
Usman Abubakar-Rimi, wani dalibin ajin karshe a fannin likitanci a Jami’ar Usmanu Danfodiyo Sokoto (UDUS) ya bayyana yadda ya fara sana'ar abinci a kan...
WANI GIDA: Soyayya Mai Rikitarwa, Fita Ta Biyu
WANI GIDA*(GIDAN GADO)* *RUBUTAWA DA TSARAWA* *ZAINAB MUHAMMAD**(Indian Girll)* *Alƙalami Writers Association* *A.W.A* *{Alƙalami yafi takobi Alƙalaminmu ƴancinmu,Rubutunmu basirarmu,Rubutu danci gaban al-umma}* *Wannan littafi na Kud'ine akan 200 kacal ta...
Mun So Mu Yi Sulhu Da Iyayen Fatima Tunda Aka Yanke Kafarta, Amma Sun Ki Ba Mu Hadin Kai—Mamar Aliyu
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({}); NA SO MU YI SULHU TUN FARKO DOMIN KULA DA LAFIYAR FATIMA DA SAMAR MATA...
How To Make Creamed Corn with Bacon
ONE WEEK WHATSAPP CLASS@BASAKKWACE'Z KITCHEN Creamed Corn with Bacon INGREDIENTS1 tablespoon butter2 1/2 cups corn, see note1 teaspoon chopped garlic1/2 teaspoon kosher saltFresh black pepper...
Ambaliyar Ruwa a Yobe: Hukumar SEMA ta tallafa wa magidanta sama 1000 a Nguru
Daga Muhammad Maitela, Damaturu. Biyo bayan ibtila'in ambaliyar ruwan da ya jefa yankuna da dama a jihar Yobe cikin mawuyacin hali, Hukumar Bayar da Agajin...
Yarima Charles Ya Gaji Margayiya Sarauniyar Ingila Elizabeth Lokaci Kaɗan Bayan Mutuwarta
Rahotanni da su ke fito wa daga Masarautar Buckingham sun nuna cewa Yarima Charles ya zama Sarkin Ingila, bayan rasuwar mahaifiyarsa, Sarauniya Elizabeth ta...
Gwamna Tambuwal Ya Yi Murabus Kan Shugabancin Da Yake Yi
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({}); Shugaban ƙungiyar gwamnonin jam'iyyar PDP, Aminu Waziri Tambuwal, ya yi murabus daga kujerarsa, kamar yadda...