Mafarauta da ‘Yan Banga Sun Kashe ‘Yan Bindiga 30 a Taraba

0

  Ƙungiyar haɗin gwiwa ta mafarauta da yan banga na ci gaba da samun nasara a fafatawar su da ‘yan bindiga masu tayar da kayar...

Ma’aikatan Kula Da Zirga-zirgar Jiragen Sama Sun Hana Tashin Jirage a Kano

0

Tashi da saukar jirage ya samu tasgaro a filin jirgin sama na Mallam Aminu Kano MAKIA, sakamakon zanga-zanga da ma’aikatan hukamar da ke kula...

Yajin-aiki: Rikakkun Farfesoshi da SANs 46 Za Su Kare ASUU a Kyauta a Gaban Kotu

0

  ‘Ya ‘yan kungiyar ASUU wadanda sun kware a harkar shari’a za su kare malaman jami’a a shari’ar da za ayi tsakaninsu da gwamnatin tarayya....

Kebbi Government donates 100 million to Hisbah to enhance its societal services

0

 Kebbi State Government has donated one hundred million naira to Hisbah group to enhance its operations and services to ensure societal wellbeing. Governor Abubakar Atiku...

WANI GIDA: Labarin Soyayya Mai Rikitarwa, Fita Ta Uku

0

WANI GIDA*(GIDAN GADO)* *RUBUTAWA DA TSARAWA* *ZAINAB MUHAMMAD**(Indian Girl)* *BIS-MILLAHIR-RAHMANIR-RAHIM* *Page 5&6* Koda ta shiga gidan ba wanda taiwa magana ta wuce ɗaki ta aje jaka da hijab ɗinta...

Boko Haram: ‘Yan Matan Chibok 98 Suka Rage a Hannun ‘Yan Ta’adda—Hukumar Soji

0

Jaridar Daily Trust ta rahoto cewa har yanzu akwai sauran yan matan makarantar Chibok guda 98 tsare a hannun yan ta’addan Boko Haram. A...

‘Yan Nijeriya Miliyan 60 Ke Fama Da Tabin Hankali

0

Farfesa Taiwo Obindo, shugaban kungiyar likitocin masu tabin hankali a Najeriya (APN), ya ce sama da ‘yan Najeriya miliyan 60 ne ke fama da...

Mun kama masu laifi 331 a wata ɗaya—Kwamishinan ‘Yan Sandan Kano

0

  Rundunar 'yan sandan jihar Kano, ta kama mutane akalla 331 da ake zargi da aikata laifuka daban-daban a cikin wata guda.   Kwamishinan ƴan sandan jihar,...

Mahaifan Fatima Da Ta Rasa Kafarta Sun San Da Wannnan?

0

(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({});   Sama da wata daya kenan al'amari na ban tausayi da kada zuciya ya samu daliba...

Sheikh Ahmad Gumi Yayi Maganarsa Ta Farko Kan Kama Dan Jarida Tukur Mamu 

0

  Shahrarren Malamin addinin Musulunci, Sheikh Ahmad Gumi, ya yi kira ga Hukumar tsarin farin kaya, DSS, ta gaggauta sakin Tukur Mamu ko ta kai...