Majalisar Waƙillai na bincikar Ma’aikatar Noma kan Naira biliyan 18 da aka kashe wajen sharar jeji

0

Kwamitin majalisar wakilai kan asusun jama'a yana binciken ma'aikatar noma kan bada kwangilar da aka ce ya kai kimanin Naira biliyan 18.9 ga kamfanoni...

Za mu ci zaɓe a 2023 duk da matsalolin tsaro a Nijeriya — Abdullahi Adamu

0

Shugaban Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ya ce suna da yaƙinin samun nasara a babban zaɓen 2023 duk da tarin ƙalubalen da ƙasar...

 Kamfanin jirgin sama na Emirate zai dakatar da jigila a Nijeriya

0

  Kamfanin jirgin sama na Emirates ya sanar da cewa zai dakatar da jigila a Nijeriya daga ranar 1 ga watan Satumbar 2022. BBC Hausa ta...

Kwankwaso ya naɗa Kofa da Johnson a matsayin jami’an yaɗa labaran takararsa

1

Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NNPP, Rabiu Musa Kwankwaso, ya amince da naɗin Abdulmumin Jibrin Kofa da Ladipo Johnson a matsayin jami'an yaɗa...

Majalisar Dokokin Adamawa Ta Umarci Gwamnatin Jihar Takai Ɗauki Yankunan Da Ambaliyar Ruwa Ta Shafa

0

Majalisar dokokin Jihar Adamawa Hukumar ta umarci gwamnatin jihar Adamawa da shugabannin kansilolin Shelleng, da Guyuk, Numan, Demsa da Lamurde da su kai kayayyakin...

EFCC Ta Kama Wasu Matasa 7 Bisa Zargin Damfara a intanet a Abuja

0

Jami'an hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, ta EFCC, sun kama wasu matasa 7 da ake zargi da damfara...

Hana Sana’ar Acaɓa Gwamnati Za Ta Rasa Kuɗin Shiga Mai Yawa, Ta’addanci Zai Ƙaru—- Hajiya Hauwa Inuwa

0

Daga Habu Rabeel, Gombe. Hajiya Hauwa Muhammad Inuwa, tsohuwar yar Takarar kujerar Sanatan Gombe ta arewa a jam'iyyar Accord tace tana mai kira ga gwamnati...

Ambaliyar Ruwa Ta Kwashe  Gidaje 350 Da Kayan Abinci a  Sakkwato

0

(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({});   Ambaliyar ruwan sama ta kwashe gidaje 350 da kayan abinci na amfanin gona a kauyukka...

Dan Barde Ya Gana Da Kungiyar Tsofin ‘Yan  Takarar Majalisar Jiha a PDP

0

(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({});   Daga Habu Rabeel, Gombe   Ɗan takaran Gwamna na jam'iyyar PDP a jihar Gombe, Alhaji Muhammad Jibrin...

Shawarwari Bakwai Ga Masu Rataya Jakar Baya Domin Kiyaye Ciwukan Jiki

0

Goya jakar baya musamman tsawon awanni na iya zama sababin ciwukan jiki kamar ciwon wuya, kafaɗa da baya. A wani lokacin ma idan maratayan...