An kashe mutum 1 An  jikkata 18 yayin  faɗa tsakanin ‘yan APC da PDP a Zamfara

0

A yau Lahadi, rundunar ƴan sanda a garin Gusau na jihar Zamfara ta tabbatar da kashe mutum daya, tare da jikkata wasu 18 a...

2023: Kada Ku Zabi Duk Wanda Yace Abubuwa Za su Gyaru Cikin Sauki—Sanusi Ya Fadawa  ‘Yan Najeriya

0

Tsohon sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II, ya shawarci yan Najeriya da kada su zabi duk dan takarar shugaban kasar da yayi ikirarin cewa abubuwa...

Ban Amince A Nijeriya Ana Shan Litar Man Fetur Miliyan 66 A Kowace Rana Ba—-Sarki Sanusi

0

  Wai Shan Man Fetur Muke yi: Sanusi Lamido Yace Ta Yaya Ake Shan Litan Mai Milyan 66 a Rana Tsohon gwamnan bankin CBN kuma tsohon...

Yan Arewa Ni Suke Bukata, Ba Wani Bayarabe Ko Inyamuri Ba— Atiku

0

Dan takaran kujeran shugaban kasa karkashin jam'iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar ya bayyana cewa shi yan Arewa ke bukata a 2023 ba dan takara...

Gwamnan Bauchi Ya Yafewa Fursunoni 153 Tare Da Ba Su Dubu 50 Tallafi 

0

  Gwamnatin jihar Bauchi ta yafewa fursunoni 153 da suka kananan laifuka da aka jefa gdajen yari daban-daban a fadin jihar ta Arewa maso gabas....

Ina Tausaya Wa Wanda Zai Gaji Buhari—Sarki Sanusi

0

Tsohon sarkin Kano, Sanusi Lamido Sanusi kuma mataimakin shugaban hukumar bunkasa saka hannun jari na Kaduna, ya ce yana tausayin wanda zai gaji Shugaba...

Rikicin PDP: Kwamitin Amintattau Ya Nemi Tambuwal Ya Gaggauta Kiran Taron Gwamnonin Jam’iya

0

(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({}); Tambuwal Zai Samu Nasarar Tara Gwamnonin PDP a wannan marar da ake ciki?   Kwamitin amintattun jam'iyar...

Gidauniyar Ilimi ta ADDA Girl Education ta bai wa Dalibai 150 Tallafin Karatu a Gombe

0

  Daga Habu Rabeel, Gombe   A kokarin ta na ci gaban harkar ilimi musamman na 'ya'ya Mata tsohuwar Alkalin kotun koli ta supreme court Mai Shari'a...

Ali Nuhu ya maka jaruma Hannatu Bashir a kotu bisa zargin cin zarafi

0

  JARUMIN Kannywood Ali Nuhu ya kai ƙarar babbar furodusa Hannatu Bashir a kotu bisa zargin ta ci masa mutunci ta hanyar gaya masa magana...

Kotu ta Rusa Zaben Fidda Gwani Na Gwamna A Jam’iyar APC  Adamawa 

0

    Daga Ukasha Ibrahim. Kotu ta rushe zaben fitar da gwani na gwamnan jihar Adamawa wanda Nuhu Ribadu yashigar da kara  inda yake kalubalantar nasarar da...