Mun kama masu laifi 331 a wata ɗaya—Kwamishinan ‘Yan Sandan Kano

0

  Rundunar 'yan sandan jihar Kano, ta kama mutane akalla 331 da ake zargi da aikata laifuka daban-daban a cikin wata guda.   Kwamishinan ƴan sandan jihar,...

Mahaifan Fatima Da Ta Rasa Kafarta Sun San Da Wannnan?

0

(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({});   Sama da wata daya kenan al'amari na ban tausayi da kada zuciya ya samu daliba...

Sheikh Ahmad Gumi Yayi Maganarsa Ta Farko Kan Kama Dan Jarida Tukur Mamu 

0

  Shahrarren Malamin addinin Musulunci, Sheikh Ahmad Gumi, ya yi kira ga Hukumar tsarin farin kaya, DSS, ta gaggauta sakin Tukur Mamu ko ta kai...

Gov Bagudu sympathises with victims of bandits attack, flood victims

0

Kebbi State Governor, Senator Abubakar Atiku Bagudu, this Friday embarked  on a sympathy visit to Zuggu village in Andarai District of Maiyama local government...

Akwai Bukatar Rika Tura Mata  Jami’ar Musuluci Ta Madina Su Karanto Likitanci—Sarkin Musulmi

0

(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({}); Sarkin Musulmi Alhaji Muhammad Sa'ad Abubakar ya bayyana yadda ake bukatar a rika tura mata...

Gwamnati Ta Hana Sha Da Sayar Da Tabar Shisha a Katsina

0

Gwamnatin jihar Katsina ta sanar da haramta sayar wa da shan Shisha da sauran abubuwan da ba na magani ba a fadin jihar. Sanarwar dakatarwar...

‘Yan Sanda Sun Kama Kasurgumin Dan Bindigar Zamfara Da Ake Nema Ruwa Jallo 

0

Rundunar yan sandan jihar Zamfara ta ce jami’anta sun kama wani Isiyaku Babangida, kasurgumin dan bindiga da ake nema ruwa a jallo. Kakakin yan...

Yadda Yajin Aikin ASUU Ya Maida Dalibin Likitanci Mai Siyar da Abinci a Jihar Sokoto

0

Usman Abubakar-Rimi, wani dalibin ajin karshe a fannin likitanci a Jami’ar Usmanu Danfodiyo Sokoto (UDUS) ya bayyana yadda ya fara sana'ar abinci a kan...

WANI GIDA: Soyayya Mai Rikitarwa, Fita Ta Biyu

0

WANI GIDA*(GIDAN GADO)* *RUBUTAWA DA TSARAWA* *ZAINAB MUHAMMAD**(Indian Girll)* *Alƙalami Writers Association* *A.W.A* *{Alƙalami yafi takobi Alƙalaminmu ƴancinmu,Rubutunmu basirarmu,Rubutu danci gaban al-umma}* *Wannan littafi na Kud'ine akan 200 kacal ta...

Mun So Mu Yi Sulhu Da Iyayen Fatima Tunda Aka Yanke Kafarta, Amma Sun Ki Ba Mu Hadin Kai—Mamar Aliyu

0

(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({}); NA SO MU YI SULHU TUN FARKO DOMIN KULA DA LAFIYAR FATIMA DA SAMAR MATA...