Ali Nuhu ya maka jaruma Hannatu Bashir a kotu bisa zargin cin zarafi
JARUMIN Kannywood Ali Nuhu ya kai ƙarar babbar furodusa Hannatu Bashir a kotu bisa zargin ta ci masa mutunci ta hanyar gaya masa magana...
Kotu ta Rusa Zaben Fidda Gwani Na Gwamna A Jam’iyar APC Adamawa
Daga Ukasha Ibrahim. Kotu ta rushe zaben fitar da gwani na gwamnan jihar Adamawa wanda Nuhu Ribadu yashigar da kara inda yake kalubalantar nasarar da...
Shugaban PDP Ya Yi Magana Kan Zargin Karbar Rashawar Biliyan Daya Da Wike Yake Masa
Shugaban jam’iyyar PDP na kasa, Dr Iyorchia Ayu, ya tabbatar da cewa ya karba N100 miliyan daga wani Gwamna. Gwamna Nyesom Wike na jihar Ribas...
Kotu ta yanke wa matashiya hukuncin wata 6 a gidan yari bisa laifin sanya kayan ‘Yan Sanda
Kotun Majistre 54 da ke unguwar Noman's Land a jihar Kano ta yanke wa wata matshiya, Zainab Salisu Sheka hukuncin watanni shida a gidan...
Gwamnan Zamfara Ya Sanya Dokar Hana Fita A Ƙananan Hukumomi 3 Na Jihar
Gwamnatin Jihar Zamfara ta sanya dokar hana fita a kananan hukumomin Anka, Bukkuyum da Gummi sakamakon dawowar hare-haren ’yan bindiga. A safiyar Juma’a gwamnatin jihar...
ASUU ta janye yajin aiki bayan wata Takwas
Kungiyar Malaman Jami’o'i ta Ƙasa, ASUU ta janye yajin aikin da ta shafe watanni takwas ta na yi. Kungiyar ta yanke shawarar janye yajin aikin...
‘Yan Bindiga Sun Kashe Mata Biyar Bayan Sun Dawo Gona a Sakkwato
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({}); 'Yan bindiga da ake zargin yaran sanannen dan bindigar nan ne Bello Turji sun kashe...
Don Samar Da Maslaha Da Zaman Lafiya A Sakkwato Nake Takarar Gwamna—lbrahim Liman Sifawa
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({}); Dan takarar gwamnan Sakkwato a jam'iyar ADP Dakta Ibrahim Muhammad Liman Sifawa ya bayyana manufarsa...
‘Yan Sanda Sun Kama Matashi Ɗan Shekara 18 Kan Zargin Kashe Abokinsa a Kano
Rundunar 'Yan Sandan Najeriya Sun Cefke Wani Matashi Dan Shekara 18 Kan Zargin Kisan Abokinsa, Daga Abbakar Aleeyu Anache Rundunar Ƴan Sanda ta Jihar Kano ta...
Zan tabbatar da tsaro ya samu kafin na sauka — Buhari
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya sha alwashin kawo ƙarshen matsalolin tsaro da Najeriya ke fuskanta kafin cikar wa’adin mulkinsa. BBC ta ruwaito cewa shugaba Buhari,...