Yadda ‘Yan Majalisar Shura Ta Shekarau Suka Raba Naira Miliyan 100 Da Atiku Ya Ba Su
Wasu hotuna sun nuna wasu mambobin Shura, majalisar shawara ta harkar siyasar Sanata Ibrahim Shekarau, suna raba wani kaso na Naira miliyan 100 da...
Hukumar Zakka da wakafi ta jihar Sakkwato, ta karbi motoci ukku na daukar maras lafiya a Sakkwato
Daga Mukhtar A Haliru Tambuwal Sokoto. Shugaban Zantarwa Hukumar Zakka da Wakafi ta jihar Sokoto malam Muhammad Lawal Maidoki Sadaukin Sakkwato ya bayyana cewa Hukumar...
Yajin Aiki: Kotu ta ɗage sauraron ƙarar da Buhari ya shigar a kan ASUU
Kotun Masana’antu ta Ƙasa ta ɗage shari’ar da ke tsakanin gwamnatin tarayya da kungiyar malaman jami’o’i, ASUU, zuwa ranar 16 ga watan Satumba. Mai shari’a...
Mafarauta da ‘Yan Banga Sun Kashe ‘Yan Bindiga 30 a Taraba
Ƙungiyar haɗin gwiwa ta mafarauta da yan banga na ci gaba da samun nasara a fafatawar su da ‘yan bindiga masu tayar da kayar...
Ma’aikatan Kula Da Zirga-zirgar Jiragen Sama Sun Hana Tashin Jirage a Kano
Tashi da saukar jirage ya samu tasgaro a filin jirgin sama na Mallam Aminu Kano MAKIA, sakamakon zanga-zanga da ma’aikatan hukamar da ke kula...
Yajin-aiki: Rikakkun Farfesoshi da SANs 46 Za Su Kare ASUU a Kyauta a Gaban Kotu
‘Ya ‘yan kungiyar ASUU wadanda sun kware a harkar shari’a za su kare malaman jami’a a shari’ar da za ayi tsakaninsu da gwamnatin tarayya....
Kebbi Government donates 100 million to Hisbah to enhance its societal services
Kebbi State Government has donated one hundred million naira to Hisbah group to enhance its operations and services to ensure societal wellbeing. Governor Abubakar Atiku...
WANI GIDA: Labarin Soyayya Mai Rikitarwa, Fita Ta Uku
WANI GIDA*(GIDAN GADO)* *RUBUTAWA DA TSARAWA* *ZAINAB MUHAMMAD**(Indian Girl)* *BIS-MILLAHIR-RAHMANIR-RAHIM* *Page 5&6* Koda ta shiga gidan ba wanda taiwa magana ta wuce ɗaki ta aje jaka da hijab ɗinta...
Boko Haram: ‘Yan Matan Chibok 98 Suka Rage a Hannun ‘Yan Ta’adda—Hukumar Soji
Jaridar Daily Trust ta rahoto cewa har yanzu akwai sauran yan matan makarantar Chibok guda 98 tsare a hannun yan ta’addan Boko Haram. A...
‘Yan Nijeriya Miliyan 60 Ke Fama Da Tabin Hankali
Farfesa Taiwo Obindo, shugaban kungiyar likitocin masu tabin hankali a Najeriya (APN), ya ce sama da ‘yan Najeriya miliyan 60 ne ke fama da...












