Zamfara State Government Launches Fertilizer Sales To Farmers

0

    By Aminu Abdullahi Gusau     The Zamfara State government has today launched the sales of fertilizer to over 2000 farmers accross the State on cash and...

‘Yan Bindiga Sun Kori Mutanen ƙauyuka 5 da Sace Shanu Sama da 100  a  Sokoto

0

  Mazauna wasu Kauyukkan  da ake kira  Ungusi, Asarara, Sangi, Mai Kurfana, da Gwandi duk cikin karamar hukumar Kebbe a Sokoto  'yan bindiga suka fatattake su dubban...

Kotu ta baiwa DSS damar ci gaba da tsare Mamu har tsawon kwanaki 60

0

Babbar kotun tarayya da ke zamanta a Abuja, a yau Talata ta baiwa Hukumar Ƴan Sandan Farin Kaya, DSS damar su cigaba da riƙe...

Ɗan Majalisar Tarayya Ya Gina Katafariyar Police Station A Mazaɓarsa Dake Jihar Kebbi

0

Honarabul Kabir Ibrahim Tukura Yana Daf Da Kammala Aikin Ginin Sabuwar Ma'aikatar Yan Sanda Police Station Da Ke Garin Ribah A Jihar Kebbi, Daga Abbakar...

Sau 3 Ina Ƙoƙarin Kashe Mahaifina Domin Na Ci Gado—Ɗan Mai Kuɗi

0

'Yan sanda a jihar Kano sun kama wani matashi ɗan shekara 25 Nasir Kabir tare da ƙaramar bindiga da ake kira pistol a unguwar...

Kotu Ta Ƙi Bayar Da Belin Matashin Da Ya Take Ƙafar Ɗaliba A Sakkwato

0

Babban Lauyan Jihar Sokoto (AG), Mista Suleiman Usman, SAN, ya karbi ragamar gurfanar da Aliyu Sanusi-Umar, da ake tuhumarsa da laifin tukin ganganci da...

Sabon Karin Haraji: Gwamnati Na Aiki Da Doka Da Maslahar Jihar Adamawa—Mataimaki Na Musamman Ga Gwamna

0

  Babban Mataimaki na Musamman ga Gwamnan jihar Adamawa a Kafafen Sadarwa Muhammad B. Tukur ya magantu biyo bayan rahoton da jaridar Yola 24 ta...

2023: Atiku Na Kokarin Rarrashin Wike, Wani Babban Jigon PDP Ya Koma APC a Kebbi

0

  Wani jigon jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a yankin ƙaramar hukumar Danko/Wasagu, jihar Kebbi, Alhaji Jinaidu Wasagu, ya sauya sheka zuwa APC mai mulki....

Gwamnatin Buhari Ta Shawarci ’Yan Najeriya Su Gaggauta Goge Wasu Manhajojin Na’ura A Wayoyinsu

0

Hukumar Kula da Harkokin Sadarwar ta Najeriya ta gano wasu abubuwan da ka iya kawo tsaiko ga 'ya kasa a kan manhajar Google Chrome.  A...

Sojoji Sun Kwato Mutum 6 Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Kaduna

0

Sojojin Nijeriya sun yi kwato mutum 6 da 'yan bindiga suka yi garkuwa da su a Kaduna. Dakarun sun kubutar da mutanen ne a yayin...