‘Ku Agaza Mana’: Iyaye Sun Koka Yayin da ‘Yan Bindiga Suka Sace Kananan Yara Sama da 30 a Jihar Katsina

0

  Iyaye a garuruwan karamar hukumar Faskari, inda yan bindiga suka sace yara 39 yayin da suke tsaka da aiki a gona sun roki gwamnati...

Shugaban Jam’iyyar PDP a Jihar Zamfara Ahmad Sani Ya Rasu

0

    Shugaban jam'iyyar adawa ta PDP a jihar Zamfara, Ahmad Sani Kaura ya riga mu gidan gaskiya, Channels Tv ta ruwaito. An ruwaito cewa, ya...

Yadda Sojojin Najeriya Suka Yi Galaba Akan Mayakan Boko Haram A Neja

0

Daga Abbakar Aleeyu Anache. Bayanai dai na kara fitowa game da mummunar arangamar da jami'an tsaron sojin Najeriya suka yi da mayakan kungiyar Boko Haram...

Niger Governor Presents 2023 Budget Proposal Over 238b To The State Assembly 

0

  Governor Abubakar Sani Bello of Niger state has presented the 2023 budget proposal of over 238  billion naira to the State House of Assembly...

Ana Tunkarar  2023, Masu Ruwa da Tsakin PDP a Sokoto Sun Koma APC

0

Wasu jiga-jigai kuma masu ruwa da tsaki a jam'iyyar PDP sun bayyana sauya sheka a jihar Sokoto zuwa jam'iyya mai ci ta APC, Managarciya ...

Tsohon Shugaban Karammar Hukuma Ya Rasa Iyalinsa 6 Cikin Hatsarin Mota A Sakkkwato

0

(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({});    Tsohon shugaban karamar hukumar Tureta a jihar Sakkwato Alhaji Munde Loha ya rasa iyalansa shidda...

Miji Ya Fadi Yadda Ya Kama Matarsa Dumu-Dumu Tana Saduwa da Dan Uwansa, Yana Son Alkali Ya Raba Su

0

Wani Magidanci ɗan kasuwa, Justine Onu, ranar Litinin ya roki Kotun Kostumare dake zama a Jikwoyi, babban birnin tarayya Abuja, ta raba aurensa da...

Kasa da Awa 24 da Daura Aurensa, Ango Yabar Duniya A Sakkwato 

0

(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({});   Wani matashi mai suna Shehu Lili dake unguwar  Kofar Atiku ya rasa ransa kasa da...

Naira Ta Yi Faɗuwa Mafi Muni Bayan Sanar Da Shirin Sauya Fasalin Kuɗin Najeriya

0

Daga Abbakar Aleeyu Anache. Farashin takardar kudi ta dalar Amurka a Najeriya ya kai kololuwa a kasuwannin musayar kudaden ketare a Najeriya inda a safiyar...

Ɗaruruwan Matasa  Sun Sauya Sheka Daga APC  Zuwa NNPP

0

A ranar Lahadin da ta gaba ne dai dandazo matasa a unguwar Fagge D2 da ke karamar hukumar Fagge ta jihar Kano, suka sauya...