Gwamnan Nasarawa Ya Yi Alkawalin Kujerar Gwamna Kawai Zai Rika a Siyasa
Gwmnan Nasarawa Abdullahi Sule ya ce ba shi da sha'awar sake neman wani muƙamin siyasa bayan ya kammala wa'adinsa na biyu a matsayin gwamnan. Cikin...
Gwamnatin Kebbi ta rabawa manoma injin ban ruwa masu aiki da hasken rana guda 10,000
Gwamnatin jihar Kebbi karkashin Gwamna Dakta Nasir Idris ta rabawa manoma injin na ban ruwa masu aiki da haske rana waton sola har guda...
AMFANIN GYADA GUDA GOMA 10 A JIKIN DAN-ADAM
1. Gyada na kare mutum daga kamuwa da cutar bugawan zuciya2. Gyada na dauke da sinadarin ‘vitamin B3’ wanda ke taimakawa wajen hana mutum...
KEDCO Targets 24-hour Power Supply through Mini Grids/Embedded Generation
By Ibrahim Hamisu, Kano. Kano Electricity Distribution Company (KEDCO) reveals plans to attain 24-hour electricity supply within its franchise states of Kano, Katsina and Jigawa...
EFCC Re-arraigns Emefiele on Fresh Charges
The Economic and Financial Crimes Commission, EFCC has re-arraigned a former governor of Central Bank of Nigeria, CBN, Godwin Emefiele before Justice Hamza Muazu...
Abin da Majalisar Shari’a ta koli ta tattauna da Tinubu
Majalisar koli ta tabbatar da shari'a a Najeriya ta gana da shugaba Bola Ahmed Tinubu, inda ta tattauna da shi game da al'amuran da...
Tinubu ya Mayar da Hidikwatar Hukumar filayen jiragen sama Legas
A ranar Alhamis gwamnatin tarayya ta sanar da cewa ta dauke wasu sassan ofishin hukumar filayen jiragen sama ta kasa (FAAN) daga Abuja zuwa...
NAFDAC ta kwace Katon 24 na Magi Dunkule da ya lalace a Sokoto
Hukumar kula da ingancin abinci ta Nijeriya waton NAFDAC ta yi nasarar kwace Katan 24 na Dunkule Magi wanda ya gurbace a Jihar Sakkwato. Kodinetan...
Yadda za ka gane alamun shanyewar ɓarin jiki da abin da ya kamata ka yi
Shanyewar ɓarin jiki, wato "brain stroke" a turance, larura ce da ke shafar ƙwaƙwalwa a yayin da wata daga cikin hanyoyin jinin da ke...
FUDMA to establish 4 study centres in Kano North courtesy of Senator Barau
By Ibrahim Hamisu. The Deputy President of the Senate, Senator Barau I. Jibrin, is facilitating the establishment of four study centers in Kano North Senatorial...












