Zamfara APC Leadership Crisis: Bello Bakyasuwa explains why Matawalle, Yari are not trusted
By Aminu Abdullahi Gusau. An APC Chieftain in Zamfara State Muhammad Bello Bakyasuwa explained why the APC members under the Senator Kabiru Garba Mafara have...
MAMAYA: Soyayyar Mutum Da Aljani, Fita Ta 19
Page 19 Cikin fuskar rashin walwala ya sake dubanta "Cewa nayi kizo muje asibiti ankwantar da Bilkisu. Banza tayi dashi taci gaba da ƙoƙarin kunna...
SERAP ta bai wa gwamnoni wa’adi su mayar wa ƙananan hukumomi kuɗaɗensu
Yayin da ƴan Najeriya ke ci gaba da bayyana ra’ayoyinsu kan hukuncin da kotun ƙolin ƙasar ta yi na bai wa ƙanann hukumomin ƙasar...
Hukuncin Kotun Ƙoli kan ƙananan hukumomi babbar nasara ce – Atiku
Jagoran adawa a Najeriya kuma tsohon mataimakin shugaban ƙasa Atiku Abubakar ya ce hukuncin da Kotun ƙoli ta zartar kan tabbatar da ƴancin ƙananan...
Zargin karkatar da kuɗaɗe: Tsohon ministan lantarki ya faɗi a kotu
Saleh Mamman, tsohon ministan wutar lantarki a karkashin tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya fadi a wajen kotu a yau Alhamis a wata babbar...
Kotun Koli Ta Baiwa Ƙananan Hukumomi ‘Yancin Gashin Kai
Kotun Ƙoli ta Gwamnonin Nijeriya sake taɓa kuɗin ƙananan hukumomi. Kotun ƙoli ta Nijeriya ta yanke hukuncin dake gabanta in da ta hana Gwamnonin Nijeriya...
Zamfara APC Crisis Deepens As Another Faction Emerges, Says Danfulani, Others Remained Suspended
By Aminu Abdullahi Gusau. The All Progressive Congress APC, Zamfara state chapter, has today ran into another crisis, as Hon Aminu Sani Jaji faction headed...
‘Yan sanda sun kama Barawon da ya saci Babura 6 a Sakkwato
Rundunar 'yan sandan Sakkwato sun kama Kabiru Abubakar Aliyas mai shekaru 25 kan zargin ya sace Babur bayan da aka ajiye shi a Asibitin...
Ƙidayar Jama’a a Watan Nuwamba: Abu ɗaya ake jira
Hukumar ƙidayar jama'a ta ƙasa NPC ta ce tana son ta aiwatar da ƙidayar a watan Nuwamba na 2024. Shugaban hukumar Nasir Isah Kwarara ya...
Rufe Boda Da Buhari Ya Yi Tun Da Farko Shine Silar Fadawar Ƴan Nijeriya Cikin Matsin Rayuwa
Daga Bashir Abdullahi El-bash. Ni dai na kasa fahimtar hikimar da ke tattare da rufe boda. Domin daga lokacin da tsohon shugaban ƙasa Buhari ya...












