‘Yan Bindiga Sun Kai Mummunar Hari a Zamfara, Mutum 4 Sun Mutu Yayin da Aka Sace 150
'Yan bindiga sun halaka mutane hudu tare da yin garkuwa da wasu mutum 150, ciki har da jarirai 'yan watanni shida da takwas. Wannan...
Majalisar Kano Ta Amince Da Dokar Kafa Masarautu Masu Daraja Ta Biyu
Majalisar dokokin jihar Kano ta amince da dokar kafa masarautu masu daraja ta biyu. Sabbin masarautun masu daraja ta biyu da za su yi aiki...
Sokoto:Kotu Ta Tsige Ɗan Majalisar Tarayya, Ta Umarci Hukumar INEC Ta Shirya Sabon Zaɓe
Kotun sauraron ƙararrakin zaɓen ƴan majalisa ta tsige ɗan majalisar wakilan tarayya mai wakiltar Yabo da Shagari, Umar Yusuf Yabo. Kotun ta kuma umarci Umar...
Gwamnan Bauchi Ya Karya Farashin Kayan Noma Za a Saida Buhun Taki Kan Dubu 20
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed ya kaddamar da shirin noma na 2024 domin taimakawa manoma da takin zamani a farashi mai rahusa. Gwamnan ya bayyana...
Gwamnatin Tarayya ta ba da tallafin manyan motoci 20 na shinkafa ga mutanen Nijeriya
Gwamnatin Tarayya ta ba da tallafin manyan motoci 20 na shinkafa ga mutanen Nijeriya Gwamnatin Nijeriya ta ba da tallafin manyan motoci(trucks) 20 na shinkafa...
Jam’iyar APC Ta ce Yin zanga zangar adawa ga Gwamnatin Tinubu zai kawo illa ga ci gaban kasa
Jam'iyar APC shiyyar Arewa ta tsakiya ta yi gargadi kan shirin da wasu kungiyoyi da daidaikun mutane keyi na shirya zanga-zangar adawa da gwamnatin...
Kotu ta umarci Sarakunan Kano Da Aka Tuɓe Su Mayar Da Kayan Gwamnati Da Ke Hannunsu
Babbar Kotun Kano ta umarci sarakunan masarautun jihar da aka tube da su mayar mata da duk wani kaya mallakar gwamnati da ke hannunsu. Da...
‘Yan Bindiga Sun Saka Harajin N200m Kan Wasu Kauyuka a Zamfara
Ƴan bindiga sun saka harajin kusan N200m kan wasu ƙauyuka a ƙaramar hukumar Zurmi ta jihar Zamfara. Galibin ƙauyukan da abin ya shafa su...
MAMAYA: Labarin Soyayyar Mutum Da Alajani, Fita 21
Page 21 Cikin kwanciyar hankali Bilkisu ke barcinta, wanda rabon da tayi irinsa tun kafin tai arba da karen da ta kora a islamiyyar su,...
‘Yansanda sun kama ɓarawon da ya yaudari direban da farfesu ya gudar masa da mota
Rundunar ƴansanda a jihar Legas, a yau Asabar ta ce ta kama wani mutum da ake zargi da satar motar hayar zamani ta Uber...











