MAMAYA: Labarin Soyayyar Mutum Da Aljani, Fita Ta 20
MAMAYA: Labarin Soyayyar Mutum Da Aljani, Fita Ta 20 Page 20 Cike da tujara Huraira keta masifa gashi ta kama rigar ta riƙe gam, cewa take...
An Shiga Jimamin Bacewar Yarinya Bayan Kwale Kwale Ya Kife da Yan Kasuwa a Jigawa
A daren jiya Lahadi aka samu kifewar kwale kwale a karamar hukumar Auyo ta jihar Jigawa. Rundunar yan sandan jihar ta tabbatar da faruwar haɗarin...
An Sake Samun Karancin Fetur: Gwamnati ta fadin dalilin da ya sa Man Fetur yake wahala
Kamfanin man fetur na gwamnatin Najeriya NNPCL ya ce ambaliyar ruwa da kuma rashin kyawun yanayi ne suka jawo tsaiko wajen jigilar man a...
‘Yan Ta’adda Sanye da Kayan Mata Sun Sace Mutane Masu Yawa a Katsina
Wasu ƴan ta’adda da suka yi shigar mata sanye da hijabi sun yi garkuwa da mutane 26 a jihar Katsina. Ƴan ta'addan sun kai harin...
Atiku, Obi, Kwankwaso, Dole Ne Su Haɗe Don Kawo Ƙarshen Tinubu a 2027 – Lukman
Tsohon Mataimakin Shugaban Jam’iyyar APC na Arewa Maso Yamma, Salihu Lukman, ya roƙi manyan shugabannin siyasa su haɗa kai don kayar da APC da...
Samoa: Sheikh Gumi Ya Yi Martani Kan Yarjejeniyar, Ya Shawarci Gwamnati
Sheikh Ahmed Gumi ya yi martani kan yarjejeniyar Samoa da gwamnati ta sanyawa hannu. Sheikh Gumi ya yi gargadi kan lamarin inda ya ce manakisar...
Gwamnan Katsina Zai Baiwa Ƙananun ‘Yan Kasuwa Bashin Biliyan 1
Gwamnatin jihar Katsina ta hada gwiwa da hukumar SMEDAN domin bayar da lamunin Naira biliyan 1 ga kananan ‘yan kasuwa a jihar. Gwamnatin Katsina ta...
Gwamnatin Sakkwato za ta baiwa ‘yan Kasuwa tallafin kudi domin bunkasa kasuwancinsu
Gwamnan Sakkwato Alhaji Ahmad Aliyu Sokoto ya ce gwamnatinsa nan ba da jimawa ba za ta fara ba da tallafin kudi ga 'yan kasuwa...
Sama da faɗi da kuɗin goron Sallah: Gwamnan Sokoto ya sa ƙafar wando da jami’an Gwamnatinsa
Gwamnan Sakkwato Dakta Ahmad Aliyu Sokoto ya gargadi jagororin hukumar malamai na ƙananan hukumomi da suka yi sama da faɗi da kuɗin goron Sallah...
An Nada Sabon Garkuwan Matasan Arewa Don Ƙara Kawo Cigaba
Kungiyar Dalibban Najeriya da hadin gwiwar Kungiyar Matasan Arewa a yau sunyi wani gangami domin karrama Malam Ibrahim Rilwan Mohammed Shugaban Gidauniyar IRM dake...











