Bashin da ake bin Nijeriya ya kai Tiriliyan 187.8
Bashin da ake bin Nijeriya yakai Tiriliyan 187.79 a shekarar 2025. Ƙasashen Afirka ta yamma suna fama da taurin bashi musamman Nijeriya da darajar...
Gwamnan Bauchi ya kori kwamishinoni biyar
Gwamnan Jihar Bauchi, Bala Mohammed, ya sake fasalin majalisar zartaswarsa tare da sallamar wasu kwamishinoni biyar. A cewar wata sanarwa da mai baiwa Gwamna shawara...
Sanata Barau zai ba da tallafin karatun digiri na biyu ga ɗalibai 300 ƴan asalin Kano
Mako guda bayan daukar nauyin dalibai 70 zuwa kasashen waje don karatun digiri na biyu, Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Barau Jibrin, ya shirya ba...
36 Kidnap Victims Rescued in Sokoto
A coordinated operation by security agencies in Sokoto State has led to the rescue of 36 kidnap victims in the eastern part of the...
Gwamnan Kano ya yi watsi da mu duk da gudunmawar da mu ka bayar a zaɓe — Ƴan kasuwa
Ƴan kasuwa a Kano sun koka da cewa gwamnan jihar, Abba Kabir Yusuf ya yi watsi da su tun bayan da ya lashe zaɓen...
Korarrun ma’aikatan CBN sun maka bankin a kotu
Tsoffin ma’aikatan babban bankin Najeriya (CBN) da aka kora daga aiki a bara, sun maka babban bankin kasar a kotu. A wata takardar kotu da...
Gwamnan Kano ya roƙi da a rage farashin kujerar Hajjin bana
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya roƙi Gwamnatin Tarayya da ta duba yiwuwar rage farashin kujerar Hajjin 2025 saboda matsalolin tattalin arziki...
ƊANYAR GUBA: Fita Ta 5 & 6
Book 1 page 5&6 Sai bayan sallar isha'i adaidaita ta sauke Nu'aymah a kan layinsu ta gangaro zuwa gidanta da ƙafa. A kulle ta tarar...
Sakataren Gwamnatin Sakkwato ya rasa ‘yarsa da jikokinsa 3 a Gobara a Sakkwato
Sakataren Gwamnatin jihar Sakkwato Bello Muhammad Sifawa ya rasa ‘yarsa Rabi'atu Bello da jikokinsa uku sanadiyar wutar gobara da ta tashi a daren ranar...
Bello Turji Ya Firgita Yana Buya a Ramuka Kamar Beran Daji—–Sojoji
Kakakin rundunar Operation Fansar Yamma, Laftanar Kanal Abubakar Abdullahi ya ce Bello Turji ya dawo kamar beran daji yana buya a ramuka. Laftanar Kanal Abdullahi...