Dambarwar masarautar Kano: A Kotun Ƙoli ma Sarki Sanusi ne zai yi nasara, in ji Falana

0

Fitaccen lauyan nan mai rajin kare ƴancin bil'adama , Femi Falana, SAN, ya tabbatar da cewa ko da an je Kotun Ƙoli, Sarkin Kano...

Bafarawa ya fice a jam’iyar PDP

0

Tsohon Gwamnan Sakkwato Alhaji Attahiru Dalhatu Bafarawa ya bar jam'iyar PDP a wata sanarwa da ya fitar a Sakkwato.

Petrol Price Increase in Depot

0

The cost of petrol in Nigeria is expected to rise following a significant increase in depot loading prices on Monday. Brent crude oil, the global...

Mun gaji ruɓaɓɓen babban layin wutar lantarki kuma dole ya riƙa yawan sauka – Gwamnatin Taraiya 

0

Ministan Wutar Lantarki, Adebayo Adelabu, ya ce babban layin wutar lantarki na kasa zai ci gaba da sauka saboda "tsoho ne kuma ruɓaɓɓe ne". Jaridar...

SERAP ta kai karar Tinubu da gwamnonin Najeriya 36 kan cin zarafin masu ta’amali da yanar gizo

0

Kungiyar kare hakkin jama’a da tattalin arzikin kasa ta shigar da karar gwamnatin shugaba Bola Tinubu da gwamnonin jihohin Najeriya 36 a kotun ECOWAS...

Zamfara military airstrike killing of innocent civilians, one too many-Northern group 

0

...calls for independent probe By Abdullahi Alhassan, Kaduna  A Northern good governance advocacy group, Northern Star Youth Empowerment Initiative, NSYEI, has condemned the killing of innocent...

Za mu cika alƙawalin da muka ɗauka kan matsalar tsaro—-Sanata Lamido

0

Ɗan majalisar dattijai mai wakiltar Sakkwato ta Gabas Sanata Ibrahim Lamido a tattaunawarsa da manema labarai a Sakkwato ya bayyana dalilin da ya sa...

Kano Emirates tussle: ‘we can do than to appeal against their own judgment’—–Aminu Babba

0

Aminu Babba Danagundi, a kingmaker loyal to Alhaji Aminu Ado Bayero, 15th Emir of Kano, says the crisis rocking the emirate has just started. Danagundi,...

‘Yan bindiga sun kashe ƴan bijilanti 21 a jihar Katsina

0

Aƙalla ƴan bijilanti da ke taimaka wa Gwamnnati wajen yaƙi da ƴan ta'adda su 21 ne suka mutu a wani harin kwanton bauna da...

Sanata Lamiɗo ya ɗauki nauyin karatun jami’a ga marayun yankinsa

0

  Sanata Ibrahim Lamiɗo dan majalisar dattijai  mai wakiltar yankin Sakkwato ta gabas ya ɗauki nauyin karatun jami'a ga  marayu maza da mata da suka...