Jam’iyyar APC Ta Fitar Da Jadawalin Zaben Fidda Gwanin Kananan Hukumomi A Neja
Daga Awwal Umar Kontagora.
A daidai lokacin da babbar jam'iyyar adawa ta PDP ta garzaya kotu dan hana gudanar da zabukan Kananan hukumomi a farkon...
Zamfara PDP Holds Guber Primaries As Dauda Emerges Winner With 422 Votes
By Aminu Abdullahi Gusau.
Following the nullification of Zamfara state Peoples Democratic Party (PDP) primaries by a Federal High Court sitting in Gusau, fresh governorship...
Ambaliyar Ruwa na Barazanar Ɗaiɗaita Jama’ar Haɗeja
A cikin daren jiya Talata ne dai hankali ya tashi a garin Hadejia inda ruwa yai barazanar yin ambaliya a garin.
Daily Nigerian Hausa ta...
‘Likita ɗaya ne ke duba marasa lafiya 16,529 a Kano’
Wata kwararriyar likitar kananan yara a Asibitin Koyarwa na Aminu Kano da ke Kano, Dokta Hadiza Ashiru Usman, ta ce akalla likita daya ne...
EFCC Ta Kama Babban Mai Binciken Kudin Kananan Hukumomin Yobe
Daga Muhammad Maitela, Damaturu
Babban Mai Binciken kudaden kananan hukumomin jihar Yobe (Yobe LGA Auditor General), Alhaji Idris Yahaya ya fada komar Hukumar Yaki da...
Gwamna Tambuwal Ya Zama Shugaban Kungiyar Gwamonin Nijeriya
Gwamna Aminu Tambuwal na jihar Sokoto ya maye gurbin takwaransa na jihar Ekiti, Kayode Fayemi a shugabancin kungiyar gwamnonin Najeriya, Punch ta ruwaito.
Tambuwal ya...
Tambuwal Succeeds Fayemi As NGF Chairman
GOVERNOR Aminu Waziri’s Tambuwal of Sokoto State is now the Chairman of Nigeria Governors’ Forum (NGF).
He takes over from the Governor of Ekiti State,...
‘Yan Bindiga Sun Fara Hijira Zuwa Ɓangarorin Jihar Neja
Daga Awwal Umar Kontagora.
Sakamakon hare-haren jami'an tsaro a yankunan jahohin Katsina da Zamfara ta sama, an fara ganin yan bindigar suna kwararowa wasu yankunan...
SUBEB Clears Air On Alleged ‘Award of Contract to Inactive Contractors, Non-existent of Schools’...
By Rabiu Musa.
The Kano State Universal Basic Education Board (SUBEB), says the alleged report being portrayed in some sections of the media on the award...
Ƙungiyar ASUU za ta ɗaukaka ƙarar hukuncin da kotu ta yanke na ta janye...
Kungiyar Malaman Jami’o’i ta Najeriya ASUU ta shirya daukaka kara kan umarnin da kotun masana’antu ta bata na dakatar da yajin aikin da ta...












