‘Yan Fansho Sun Gudunar Da Zanga-Zangar Neman Gwamnati Ta Biya Su Hakkinsu Na Garatitu a...
From Awwal Umar Kontagora
Tsoffin ma'aikata da suka ajiye aiki a jihar Neja waton 'yan fansho sun yi dirar mikiya a gidan gwamnatin jihar domin...
ZAPA Loan Scheme: Zamfara NURTW Settles 60% Debt
By Aminu Abdullahi Gusau
The Zamfara chapter of Nigeria Union of Road Transport Workers (NURTW) has settled 60% debt it owed Zamfara Poverty Alleviation (ZAPA),...
Kotu ta aike da ɗan China da ya kashe Ummita zuwa gidan yari a...
Wata kotun majistare mai lamba 30 da ke zaman ta a titin Zangeru a jihar Kano ta tasa keyar wani dan kasar China mai...
‘Yan Sandan Sun Kama Masu Garkuwa da Mutane Yayin Karɓar kuɗin Fansa a Gombe
Daga Rabilu Abubakar, Gombe.
A kokarin rundunar Yan Sandan Jihar Gombe na kawar da ayyukan ta'addanci a fadin jihar, rundunar ta yi nasarar kama wasu...
Sama Da Gawa 500 Ta Ɓace a Jihar Neja
Daga Jabir Ridwan
Al'ummar karamar hukumar mariga dake Jahar Neja na cigaba da Neman Gawawaki akalla 500 da ake zargin ambaliyar ruwan sama tayi awon...
Shugaba Buhari Ya Nada Salihu Dembo Matsayin Sabon Shugaban Gidan Talabijin Na Kasa NTA
By Jabir Ridwan
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nada sabon Darakta janar na gidan talavijin na kasa NTA.
Ministan yada labarai da al'adu Lai Muhammad shi...
A Proprietor Of Fake College Of Health Science Arrested After Collected 78,000 From 100 Students...
By Awwal Umar Kontagora from Minna.
A statement issue by the Police Public Relations Officer DSP Wasiu A Abiodun Niger State Command, said on 08/09/2022...
2023: Tambuwal Ya Shiga Gaban Dan Takarar Gwamnan APC Kan Kudirin Gyara Hanya a...
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({});
Gwamnan jihar Sakkwato Aminu Waziri tambuwal ya aminta da kashe wasu kadade a zaman majalisar...
Rigimar Zaɓen Ƙananan Hukumomi a Neja:Hukumar Zaɓe Ta Ƙara Wa’adin Sati Ɗaya a Kammala...
* Dole A Dakatar Da Zaben Dan Sauraren Hukuncin Kotu- PDP
Daga Awwal Umar Kontagora, a Minna.
Hukumar zabe ta jihar Neja mai zaman kanta ta...
River Basin Empowers 120 Women and Youths in Neger
The Upper Niger River Basin Development Authority says it has trained one hundred and twenty women and youths living with disabilities on various skills...










