Gwamna Zulum Ya Taya Sabbin Shugabannin NUJ Jihar Borno Murna

0
Daga Muhammad Maitela, Maiduguri. Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum ya taya sabbin zababbun shugabannin kungiyar yan jaridu ta Najeriya (NUJ) murna, bisa zaben...

‘Yan bindiga sun kashe mutane 15 a masallaci a Zamfara

0
Akalla mutum 15 ne suka mutu, wasu kuma da dama suka jikkata a wani harin da a ka kai a wani masallaci a jihar...

‘Yan sanda sun cafke ɗan shekara 84 ya yi wa ƴar shekara 8 fyade

0
Yan sanda a Ogun sun kama wani dattijo mai shekaru 84, Stephen Jack, da laifin yi wa ƴar shekara takwas fyaɗe. Kakakin rundunar ƴan sandan...

Ciwon Baya Mai Sauka Ƙafa Ne Matsalarka Kuma Ka Gaji Da Shan Magani?

0
Ciwon baya musamman mai sauka zuwa ƙafa, ciwo ne da ke da sabuba da dama. Sabuban sun haɗa da fashewa ko bullin faifan tsakanin...

‘Yan sandan Legas sun kama Motoci makare da Alburusai a hanyar su ta zuwa...

0
. Rundunar ‘yan sandan jihar Legas, ta cafke wasu motocin bas guda biyu makil da manyan katosai masu rai, tarwatsa babura guda uku a Estate...

Kotu ta dakatar da gwamnatin Adamawa karbar fiye da Naira 500 harajin shanu

0
Wata Babban Kotun jihar Adamawa mai lamba 05 wanda ke zamanta a Yola babban birnin jihar ta dakatar da yunkurin da gwamnatin jihar ta...

Na cire Sunan Osinbanjo Da Boss Don Su Mayar Da Hankali Ga Ayukkan Cigaban...

0
Daga Jabir Ridwan. Jam'iyar APC Mai Mulki a najeriya ta bayyana cewa shugaba Buhari ne yace a fitarda sunan mataimakinsa farfesa Yemi Osinbanjo da Kuma...

Kebbi Govt. to return IDPs to their home towns, villages,says Bagudu

0
Kebbi State Governor, Senator Abubakar Atiku Bagudu says the State Government is making arrangements to return all Internally Displaced Persons, IDPs to their towns...

Babu Sunan Osinbajo a Jerin Kwamitin Kamfen Tinumbu

0
Har zuwa yanzu ba a ga  sunan mataimakin shugaban kasa, Yemi Osinbajo da tsohon kakakin majalisar wakilai, Yakubu Dogara a cikin jerin sunayen ‘yan...

Allah Gwani: Ka San Kuɗin Iskar Da Kake Shaƙa Duk Awa?

0
A yayin da kake numfashi a sauƙaƙe kuma a ɓagas bisa horewar Ubangiji, wani yana can sai ya siya duk awa. Numfashi musayar iska ne...