Don Samar Da Maslaha Da Zaman Lafiya A Sakkwato Nake Takarar Gwamna—lbrahim Liman Sifawa
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({});
Dan takarar gwamnan Sakkwato a jam'iyar ADP Dakta Ibrahim Muhammad Liman Sifawa ya bayyana manufarsa...
‘Yan Sanda Sun Kama Matashi Ɗan Shekara 18 Kan Zargin Kashe Abokinsa a Kano
Rundunar 'Yan Sandan Najeriya Sun Cefke Wani Matashi Dan Shekara 18 Kan Zargin Kisan Abokinsa,
Daga Abbakar Aleeyu Anache
Rundunar Ƴan Sanda ta Jihar Kano ta...
Zan tabbatar da tsaro ya samu kafin na sauka — Buhari
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya sha alwashin kawo ƙarshen matsalolin tsaro da Najeriya ke fuskanta kafin cikar wa’adin mulkinsa.
BBC ta ruwaito cewa shugaba Buhari,...
Road Accident Claims 3 Lives Along Babura-Sule Tankarkar Road In Jigawa
By A.R.A, Dutse.
Three people lost their lives along Babura-Sule Tankarkar Road on Tuesday 11th day of October, 2022 night.
The public relations officer of the...
Akwai bukatar Sakkwato ta aiwatar da dokar Lafiya ta 2014—Shugaban Gidauniyar Sake fasalin Lafiya...
An sake nanata bukatar da ake da ita na yin cikakken amfani da dokar lafiya ta kasa ta shekaru ta 2014 a jihar Sakkwato.
Shugaban...
Sojoji sun hallaka shugaban ‘yan ta’adda da wasu mutum 30 a Kaduna
Sojojin Najeriya sun kashe wani fitaccen shugaban ‘yan bindiga a jihar Kaduna, Ali Dogo, da mayakansa 30, kamar yadda PRNigeria ta rawaito.
An bayyana cewa,...
2023: Abin Da Ya Sa Ban Karbi Kujerar Mataimakin Shugaban Kasa Ba—-Mukhtari Shagari
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({});
Tsohon mataimakin Gwamnan jihar Sokoto, Alhaji Mukhtar Shehu Shagari ya bada labarin yadda suka yi...
ICPC Da DSS Sun Hada Kai Don Yakar Rashawa A Sakkwato
Hukumar Yaki da Cin Hanci da sauran Ayyukan Almundahana ta Kasa (ICPC), ta yi hadin gwiwa da Hukumar tsaro ta DSS domin fatattakar cin...
2023: Ilimi da cigaban matasa su ne manyan muradaina — Kwankwaso
Gabanin zaben 2023, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar New NNPP, Rabi'u Musa Kwankwaso, ya yi alkawarin sanya ilimi da ci gaban matasa a...
International Girl’s Child Day: Mustapha Lamido facilitates with Jigawa Girls, plages free Eduction, and...
By A.R.A, Dutse
The Jigawa state People's Democratic Party (PDP) governorship candidate, Alhaji Mustapha Sule Lamido promised special scholarships to professional course students in addition...












