Ina Tausaya Wa Wanda Zai Gaji Buhari—Sarki Sanusi
Tsohon sarkin Kano, Sanusi Lamido Sanusi kuma mataimakin shugaban hukumar bunkasa saka hannun jari na Kaduna, ya ce yana tausayin wanda zai gaji Shugaba...
Rikicin PDP: Kwamitin Amintattau Ya Nemi Tambuwal Ya Gaggauta Kiran Taron Gwamnonin Jam’iya
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({});
Tambuwal Zai Samu Nasarar Tara Gwamnonin PDP a wannan marar da ake ciki?
Kwamitin amintattun jam'iyar...
Gidauniyar Ilimi ta ADDA Girl Education ta bai wa Dalibai 150 Tallafin Karatu a...
Daga Habu Rabeel, Gombe
A kokarin ta na ci gaban harkar ilimi musamman na 'ya'ya Mata tsohuwar Alkalin kotun koli ta supreme court Mai Shari'a...
Ali Nuhu ya maka jaruma Hannatu Bashir a kotu bisa zargin cin zarafi
JARUMIN Kannywood Ali Nuhu ya kai ƙarar babbar furodusa Hannatu Bashir a kotu bisa zargin ta ci masa mutunci ta hanyar gaya masa magana...
Kotu ta Rusa Zaben Fidda Gwani Na Gwamna A Jam’iyar APC Adamawa
Daga Ukasha Ibrahim.
Kotu ta rushe zaben fitar da gwani na gwamnan jihar Adamawa wanda Nuhu Ribadu yashigar da kara inda yake kalubalantar nasarar da...
Shugaban PDP Ya Yi Magana Kan Zargin Karbar Rashawar Biliyan Daya Da Wike Yake...
Shugaban jam’iyyar PDP na kasa, Dr Iyorchia Ayu, ya tabbatar da cewa ya karba N100 miliyan daga wani Gwamna.
Gwamna Nyesom Wike na jihar Ribas...
Kotu ta yanke wa matashiya hukuncin wata 6 a gidan yari bisa laifin sanya...
Kotun Majistre 54 da ke unguwar Noman's Land a jihar Kano ta yanke wa wata matshiya, Zainab Salisu Sheka hukuncin watanni shida a gidan...
Gwamnan Zamfara Ya Sanya Dokar Hana Fita A Ƙananan Hukumomi 3 Na Jihar
Gwamnatin Jihar Zamfara ta sanya dokar hana fita a kananan hukumomin Anka, Bukkuyum da Gummi sakamakon dawowar hare-haren ’yan bindiga.
A safiyar Juma’a gwamnatin jihar...
ASUU ta janye yajin aiki bayan wata Takwas
Kungiyar Malaman Jami’o'i ta Ƙasa, ASUU ta janye yajin aikin da ta shafe watanni takwas ta na yi.
Kungiyar ta yanke shawarar janye yajin aikin...
‘Yan Bindiga Sun Kashe Mata Biyar Bayan Sun Dawo Gona a Sakkwato
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({});
'Yan bindiga da ake zargin yaran sanannen dan bindigar nan ne Bello Turji sun kashe...











