Gwamnoni Sun Ba Da Gudunmuwar Miliyan 50 Ga Iyalan Mutanen Da Mahara Suka Ƙone a Sakkwato
Ƙungiyar gwamnonin Arewa maso Yamma ta bayar da gudunmuwar...
BASAKKWACE'Z KITCHEN
13122021
GASASHEN KIFI
INGREDIENTS• Kifin karfasa/tarwaɗa• Attarugu• Magi• Takaddar ‘foil’• Tafarnuwa• Albasa• Man gyada• Kori
Yanda ake haɗawa:A samu kifin tarwaɗa sannan a wanke da ruwan...
Matsalar Tsaro:Kungiyoyin Matasa Masu Kishin Sakkwato Sun Yi Karatun Kur'ani
Kungiyoyin Matasa masu kishin jahar Sakkwato sun halllara a Masallacin Sarkin Musulmi Abubakar III da...
Masari Ya Jagoranci Dattawan Katsina Wurin Buhari Kan Matsalar Tsaron Jihar
Dattawan Jihar Katsina Sun Ziyarci Shugaban Kasa Muhammadu Buhari kan matsalar da jihar ke...
Mai baiwa Shugaban Ƙasa Shawara a kan Tsaro, Babagana Manguno ya baiyana sunayen ƙungiyoyin da su ke ɗaukar nauyin ta'addanci a Nijeriya da sauran...
Shugaba Buhari Zai Naɗa Wani Sabon Minista A Nijeriya
Daga : Janaidu Amadu Doro.
Shugaban ƙasa Muhammdu Buhari ya miƙa sunan Mu’azu Jaji Sambo daga jihar...
Daga Hussaini Yero
Shugaban Kungiyar Manoman na Kasa ,Bello Abubakar Annur Jagaban Azara ,ya bayyana kudirin sa na ganin Manoman Masara sun dogara da kansu...
Yadda zaki sarrafa ganyan darbejiya wajen gyaran fuska ta samu da ake bukata wanda kowa zai yi alfahari da kasancewar hakan.
Sheƙin fuska, ko kuwa...
Fitowa ta biyu
RUBUTAWA; DOCTOR MARYAMAH IBRAHEEM.
بسم الله الرحمن الرحيم
A parking space ta yi parking kana ta fito daga cikin motar tana taku a hankali...
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({});
Gwamnan jihar Sakkwato Aminu Waziri Tambywal ya bukaci shugaban kasa Muhammadu Buhari ya aiyana dokar...










