Jam’iyyar APC, ta bayyana tsohon gwamnan jihar Borno, Kashim Shettima a matsayin dan takararta na mataimakin shugaban kasa a 2023.
An ƙaddamar da Shettima ne...
Rundunar ƴan sanda ta jihar Cross River ta tabbatar da sace wani ɗalibin jami’ar Arthur Jarvis da ke Akpabuyo a kusa da Calabar.
Jami’in hulɗa...
HAƊIN ALLAH
Labari da rubutawa *Hauwa'u Salisu (Haupha)*
Page 4
*Wannan shafin na sadaukar da shi ga Prince ɗina, ina ma...
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya bayar da umarni ga ministan ilimi na ƙasar Malam Adamu Adamu da ya kawo ƙarshen yajin aikin malaman jami'o'in...
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Kasa, INEC, a yau Talata, ta yi alkawarin gudanar da zaɓuka mafi kyawu a Nijeriya a shekarar 2023.
Shugaban...
Shugaban jam’iyyar APC na kasa, Abdullahi Adamu, ya ce kayen da jam’iyyar ta sha a zaben gwamnan jihar Osun a ranar 16 ga watan...
By Aminu Abdullahi Gusau.
As 2023 general election draw nearer, the Afrcan Democratic Congress, (ADC)Zamfara state chapter has said, there is no room for compromising...
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({});
Daga Abbakar Aleeyu Anache.
Wani jirgin fajinja dauke da mutane 30: ya fadi dai-dai lokacin da...
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({});
A jihohin arewa maso yamma yankin Sakkwato kenan za a rika sayar da kowace litar...
Daga Muhammad Shamsudeen, Borno.
Da safiyar yau, Sanata mai wakiltar shiyyar Kudancin Borno a zauren majalisar dattawa, Sanata Mohammed Ali Ndume ya sanar da rasuwar...












