Fadar shugaban kasa ta ce wadanda suka sace fasinjojin jirgin kasa daga Abuja zuwa Kaduna sun kasa sako mutanen da sukai garkuwa da su,...
Daga Mukhtar Haliru Tambuwal Sokoto .
Sarkin Musulmi kana Shugaban Majalisar Koli ta Addinin Musulunchi A Nigeria, Alhaji .Muhammad Sa'ad Abubakar ya Jagorancin Addu'oin Neman...
Daga Abubakar A Adam Babankyauta
Ministan kudin Nijeriya Zainab Ahmad Shamsuna ta ce za su kara harajin kashi 5 cikin 100 na kiran waya a...
Gwamnan Jihar Ribas, Nyesom Wike, ya maka dan takarar shugaban kasa na Jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, gwamnan Jihar Sakkwato, Aminu Tambuwal da kuma ita...
Ministan Shari'a babban Lauyan gwamnati Abubakar Malami, yace Najeriya ta kwato Naira triliyan 3.2 da aka sace daga kasar aka boye a bankuna daban-daban...
*Ina matuƙar godiya ga dukkan mutanen da suka kirani don yi mun gaisuwar rashin da mu kai, da masu yi ma Mamana addu'ar...
ONE WEEK WHATSAPP CLASS@BASAKKWACE'Z KITCHENBLOOD TONIC JUICE IN KINA BUK'ATAR JINI SOSAI A JIKIN KI KI YI WANNAN HAD'ININGREDIENTS
Beet root juiceCarrot juiceGinger juice Green...
ONE WEEK WHATSAPP CLASS@BASAKKWACE'Z KITCHENHADA AVOCADO JUICE INGREDIENTSAvocado (peeled and sliced)3 ice cubesGwangoni d'aya na madaraCokali uku na zumaRabin roban yoghurtMethodAunty na da farko zaki...
Daga Abbakar Aleeyu Anache.
Watannin 6 gabanin gudanar da babban zabe a Najeriya, matsalolin tsaro na cigaba da dabaibaye mulkin shugaba Muhammad Buhari musamman a...
Daga Awwal Umar Kontagora, a Minna
Bayan zaben fidda gwani na kujerar gwamnan Neja da jam'iyyar NNPP ta gudanar wanda ya baiwa Alhaji Ibrahim Yahaya...












